• Wed. Dec 10th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Siyasa

labaran-siyasa

  • Home
  • Jam’iyar NNPP Kawai Na Ce a Zaba — Kawu Sumaila

Jam’iyar NNPP Kawai Na Ce a Zaba — Kawu Sumaila

Zababben sanatan Kano ta Kudu, Honarabil Suleiman Abdulrahman Kawu Sumaila ya bayyana cewar ba gaskiya ba ne jita-jitar da ke yawo cewar yana marawa wata jam’iyya baya a zaben gwamna…

Wasu Mutane Na Shirin Tayar Da Hankali A Lokacin Zaben Gwamnoni — DSS

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta ce akwai shirin da wasu mutane ke yi na tayar da hankali a wasu sassan Nigeria a zaɓen gwamnoni da ke tafe. A…

Za Mu Zabi Gawuna Don Zama Gwamnan Kano — Rabi’u Tumfafi

DAGA: IBRAHIM SANI GAMA Sakataran kungiyar kasuwar Abinci ta Duniya dake Dawanau a karamar hukumar Dawakin Tofa kwamared Rabiu Abubakar Tumfafi, ya sha alwashin ci gaba da baiwa Dakta Nasuru…

YANZU YANZU: Kotu ta bayar da Belin Alhasan Ado Daguwa.

Babban kotun tarayya Mai lamba ta Biyu da ke zaman ta a nan Kano karkashin jagorancin Justin Yunus Nasir ta bayar da Belin shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ta…

Za Mu Kalubalanci Nasarar Tinubu a Kotu – Datti Ahmed

Jam’iyyar Adawa ta Labour Party (LP) a zaɓen shugaban ƙasa na Najeriya ta bayyana cewa za ta ƙalubalanci sakamakon zaɓen da ya bayyana Bola Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki…

Babu Dalilin Soke Zaben Shugaban Kasa — APC

Kwamitim yaƙin neman zaɓe na ɗantakar shugabancin Najeriya na jam’iyya mai mulki APC, ya ce buƙatar da jam’iyyun hamayya suke gabatarwa na soke zaɓen, ba za ta taɓa yiwuwa ba.…

Ina Taya Kawu Sumaila Murna, Bazan Kai Kara Kotu Ba — Kabiru Gaya

Sanata Mai wakiltar Kano ta Kudu a majalisar dattawa ta kasar Nigeria Kabiru Ibrahim Gaya ya taya Honarabil Suleiman Abdurraham Kawu Sumaila Murna lashe zabe bayan da ya kayar da…

YANZU YANZU: Kawu Sumaila Ya Ci Zaben Sanatan Kano ta Kudu

Honarabil Suleiman Abdurrahaman Kawu Sumaila ya yi nasarar zama Sanatan Kano ta Kudu a majalisar Dattawa ta kasa. Babban baturen zaben yankin Farfesa Ibrahim Barde ne ya bayyana samakon zaben…

Hukumar Zabe Ta Dage Cigaba da Karbar Sakamakon Zaben Shugaban Kasa

Hukumar Zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC ta dage fara Karbar Sakamakon Zaben Shugaban Kasar Nigeria da aka gudanar a Asabar din nan zuwa Gobe Litinin. Shugaban hukumar Farfesa…

AU Ta Gamsu Da Shirin Nigeria Na Gudanar Da Sahihin Zabe — Kenyyata

Kungiyar Tarayyar Afirka ta ce ta gamsu da shirin gwamnatin Nigeria na gudanar da sahihin zabe da zai zama karbabbe ga kowa. Wakilin kungiyar kuma tsohon shugaban ƙasar Kenya, Uhuru…