YANZU YANZU: Kotu ta bayar da Belin Alhasan Ado Daguwa.
Babban kotun tarayya Mai lamba ta Biyu da ke zaman ta a nan Kano karkashin jagorancin Justin Yunus Nasir ta bayar da Belin shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ta…
Za Mu Kalubalanci Nasarar Tinubu a Kotu – Datti Ahmed
Jam’iyyar Adawa ta Labour Party (LP) a zaɓen shugaban ƙasa na Najeriya ta bayyana cewa za ta ƙalubalanci sakamakon zaɓen da ya bayyana Bola Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki…
Babu Dalilin Soke Zaben Shugaban Kasa — APC
Kwamitim yaƙin neman zaɓe na ɗantakar shugabancin Najeriya na jam’iyya mai mulki APC, ya ce buƙatar da jam’iyyun hamayya suke gabatarwa na soke zaɓen, ba za ta taɓa yiwuwa ba.…
Ina Taya Kawu Sumaila Murna, Bazan Kai Kara Kotu Ba — Kabiru Gaya
Sanata Mai wakiltar Kano ta Kudu a majalisar dattawa ta kasar Nigeria Kabiru Ibrahim Gaya ya taya Honarabil Suleiman Abdurraham Kawu Sumaila Murna lashe zabe bayan da ya kayar da…
YANZU YANZU: Kawu Sumaila Ya Ci Zaben Sanatan Kano ta Kudu
Honarabil Suleiman Abdurrahaman Kawu Sumaila ya yi nasarar zama Sanatan Kano ta Kudu a majalisar Dattawa ta kasa. Babban baturen zaben yankin Farfesa Ibrahim Barde ne ya bayyana samakon zaben…
Hukumar Zabe Ta Dage Cigaba da Karbar Sakamakon Zaben Shugaban Kasa
Hukumar Zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC ta dage fara Karbar Sakamakon Zaben Shugaban Kasar Nigeria da aka gudanar a Asabar din nan zuwa Gobe Litinin. Shugaban hukumar Farfesa…
AU Ta Gamsu Da Shirin Nigeria Na Gudanar Da Sahihin Zabe — Kenyyata
Kungiyar Tarayyar Afirka ta ce ta gamsu da shirin gwamnatin Nigeria na gudanar da sahihin zabe da zai zama karbabbe ga kowa. Wakilin kungiyar kuma tsohon shugaban ƙasar Kenya, Uhuru…
Muna Rokon Al’umma Su Guji Ta Da Hankali a Lokacin Zabe — Sarkin Kano
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci al’umma da su zauna lafiya a lokutan babban zabe na kasa da za’a gudanar a gobe Asabar. Mai Martaba Sarkin…
ZABE: Buhari Ya Jagoranci Taron Majalisar Tsaro
Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar tsaro ta ƙasa a babban birnin tarayyaar Najeriya Abuja a yau Laraba. BBC Hausa ta rawaito cewa an tattauna kan batutuwa da…
YANZU YANZU: Hadakar Kungiyoyin Matasan PDP Sun Koma APC a Kano
Kungiyar Matasan jam’iyar PDP a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Nigeria sun sauya sheka daga jam’iyar PDP Mai hamayya zuwa jam’iyar APC Mai mulkin Kano da Nigeria Baki…