• Tue. Jun 17th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Wasanni

Labaran Wasanni

  • Home
  • DA DUMI-DUMI: Mutane 20 Sun Rasu Da Suka Wakilci Kano a Gasar Wasanni Ta Kasa

DA DUMI-DUMI: Mutane 20 Sun Rasu Da Suka Wakilci Kano a Gasar Wasanni Ta Kasa

DAGA: NURA GARBA JIBRIN, KANO Akalla mutane 20 ake tunanin sun mutu wanda suka Wakilci Jihar Kano a gasar wasanni ta kasa sakamakon hatsarin mota da su kayi a garin…

Kalubale Biyar Dake Gaban Kano Pillar Bayan Dawowa Gasar Premier

DAGA: AHMED HAMISU GWALE, KANO Maganar ta gaskiya Kano Pillars tayi abin da ya kamata a ya ba mata na dawowa gasar Premier ta kasa wato (NPFL), domin kuwa a…

Tsohon Dan Wasan Barcelona da Arsenal Cesc Fabregas ya yi Ritaya Daga Kwallon kafa

Tsohon dan wasan tsakiya Arsenal, Barcelona da Chelsea Cesc Fabregas ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa. Dan wasan mai shekara 36 ya sanar da yin ritayarsa ne a…

Mun Shirya Wasanni Ne Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya Tsakanin Kabilun Kano — Sakataren SWAN

DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO Kungiyar Marubuta labarin Wasanni ta kasa reshen jihar Kano ta shirya gasar Wasanni tsakanin kungiyoyi daban-daban a jihar da nufin tabbatar da zaman lafiya tsakanin…

Ana Shirin Binne Dan Wasan Ghana Chiristian Atsu

Ɗaruruwan mutane, ciki har da shugaban ƙasar Ghana Nana Akufo Ado suka yi bankwana da gawar Christian Atsu, wanda ya mutu a girgizar ƙasa da ta afku a Turkiyya a…

Infantino Ya Sake Lashe Zaben Shugabancin FIFA

A Alhamis din nan ne aka sake zaben Gianni Infantino a matsayin shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya FIFA, inda zai ci gaba da jagorantar ta har nan da shekarar…

Juventus ta Dakatar da Pogba Saboda Rashin Da’a

Kungiyar kwallon kafata ta Juventus ta yi wasa ba tare da dan wasan tsakiyarta Paul Pogba ba, a nasarar da ta samu a kan Freighburg a zagayen kungiyoyi 16 na…

LALIGA: Sa-in-sa ta Barke Tsakanin Tebas da Laporta

Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Joan Laporta ya ce ba zai ajiye aikin shugabancin kungiyar ba, domin abin da Javier Tebas, shugaban hukumar shirya kwallon kafa ta kasar Sifaniya…

Leonel Messi

Lionel Andrés Messi, commonly known as Messi, is an Argentine professional footballer who plays as a forward for Paris Saint-Germain and the Argentina national team. He is widely regarded as…