Truth and Objectivity
Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ne suka gudanar da zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC da ke a jihar Kano. Masu zanga-zangar na bukatar…
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta samu nasarar cinye kujerun gwamna guda goma sha biyar (15) a sakamakon da aka bayyana kawo yanzu a zaɓen ranar Asabar 18 ga…
Sabon wakilin karamar hukumar Birnin Kano da kewaye a majalisar wakilai ta kasa kuma Jigo a Jam’iyyar NNPP a Jihar Kano (Hon.) injiniya Sagir Ibrahim koki ya aike da sakon…
Babban jami’in tattarawa da sanar da sakamakon zabe a jihar Adamawa ya bayyana zaben gwamna na jihar da aka yi ranar Asabar a matsayin wanda bai kammala ba. Jami’in ya…
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya sake samun nasarar komawa wa’adi na biyu na mulkin jihar, bayan nasarar da ya samu a zaɓen gwamna da aka gudanar a…
DAGA: NAZIFI BALA DUKAWA, KANO Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke mutane 161 dauke da makamai, wadanda ake zargi da yunkurin kawo hautsini a lokutan da ake…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta karbi sakamakon zaɓen gwamna daga ƙananan hukumomin 20 cikin 27 na jihar Jigawa. Sakamakon da hukumar ta karɓa kawo yanzu ya…
Murtala Muhammad Kadage, Dan takarar majalisar jiha na jam’iyar NNPP ya lashe zaben Dan Majalisar dokokin jihar Kano Mai wakiltar Karamar hukumar Garko dake Kano, Nigeria. Babban Baturen zaben yankin…
Jam’iyyar NNPP ce ta lashe kujerar Majalisar dokokin jihar Kano ta karamar hukumar Rano Kuma ta samu Rinjaye a Sakamakon Zaben Gwamna da akai jiya Asabar. Jami’in tattara Sakamakon da…
DAGA: ABDULMAJID HABIB ISA TUKUNTAWA, KANO Tashin hankali baya haifar da da mai ido, sai kawo koma baya ga al’umma da sanadiyar rasa rayukan al’umma wanda hakan bai da ce…