Truth and Objectivity
DAGA: MUKTAR YAHAYA SHEHU Shugaban makarantar Tahfizul Qur’an da ke Unguwar Sabuwar Gandu a karamar hukumar Kumbotso Alaramma Muhammad Sadisu ya bayyana koyar da Alku’rani da malamai ke yi a…
DAGA: IBRAHIM SANI GAMA Sakataran kungiyar kasuwar Abinci ta Duniya dake Dawanau a karamar hukumar Dawakin Tofa kwamared Rabiu Abubakar Tumfafi, ya sha alwashin ci gaba da baiwa Dakta Nasuru…
Babban kotun tarayya Mai lamba ta Biyu da ke zaman ta a nan Kano karkashin jagorancin Justin Yunus Nasir ta bayar da Belin shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ta…
Kungiyar Bada agaji ta kasa da kasa wato Red Cross ta ce an sace Ma’aikatan ta a arewacin kasar Mali. Kungiyar ta ce an sace ma’aikatan ne a tsakanin hanyar…
DAGA: Ibrahim Abubakar Diso, Kano A kokarin ta na inganta harkokin ilimi da kuma koyo da koyarwa a yankin ta, majalisar Karamar hukumar Gwale da dauki Malaman makarantar firamare 20…
Daga Rabiu Sanusi, Kano Hukumar kidaya ta kasa reshen jihar Kano ano ta nesanta kanta da bayanan dake yawo na karbar naira 5,000 dan tabbatar da sunan Wandanda za suyi…
Shugaban kasar Niger Mohamed Bazoum ya taya sabon zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu murnar cin zaɓen da aka gudanar a ranar Asabar din da ta gabata. Cikin wani…
Jam’iyyar Adawa ta Labour Party (LP) a zaɓen shugaban ƙasa na Najeriya ta bayyana cewa za ta ƙalubalanci sakamakon zaɓen da ya bayyana Bola Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki…
Kwamitim yaƙin neman zaɓe na ɗantakar shugabancin Najeriya na jam’iyya mai mulki APC, ya ce buƙatar da jam’iyyun hamayya suke gabatarwa na soke zaɓen, ba za ta taɓa yiwuwa ba.…
Sanata Mai wakiltar Kano ta Kudu a majalisar dattawa ta kasar Nigeria Kabiru Ibrahim Gaya ya taya Honarabil Suleiman Abdurraham Kawu Sumaila Murna lashe zabe bayan da ya kayar da…