Truth and Objectivity
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jaddda goyon bayansa bisa tsarin e-naira da babban bakin Nigeria CBN ya bujiro dashi zai taimaka wajen bunkasa harkokin Kasuwanci da…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ƙammadar da aikin haƙar rijiyar man fetir a ƙaramar hukumar Obi a jihar Nasarawa da ke arewa ta tsakiyar Nigeria. Ƙaddamar da aikin tona rijiyar…
Kungiyar Dattawan yan kasuwar Singa na unguwar zango a karamar hukumar Ungogo a nan jihar Kano ta nuna mutukar farin cikinta bisa nasarar da Dan takarar jam’iyar NNPP Abba kabir…
Kotun tafi da gidan ka ta kwamitin Koli na tsaftar Muhalli na Jihar Kano ta Kama mutane 34 da lefin karya dokar tsaftar Muhalli da ake gudanarwa a duk asabar…
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya sanar da ganin jaririn watan Ramadan na shekarar 2023 a wasu sassan Najeriya. A jawabin da ya yi na sanarwar…
Jami’an tsaron kasar Amurka na ci gaba da zama cikin shirin ko-ta-kwana a birnin New York, yayin da a gefe guda magoya bayan tsohon shugaban kasar ta Amurka Donald Trump…
Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ne suka gudanar da zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC da ke a jihar Kano. Masu zanga-zangar na bukatar…
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta samu nasarar cinye kujerun gwamna guda goma sha biyar (15) a sakamakon da aka bayyana kawo yanzu a zaɓen ranar Asabar 18 ga…
Sabon wakilin karamar hukumar Birnin Kano da kewaye a majalisar wakilai ta kasa kuma Jigo a Jam’iyyar NNPP a Jihar Kano (Hon.) injiniya Sagir Ibrahim koki ya aike da sakon…
Babban jami’in tattarawa da sanar da sakamakon zabe a jihar Adamawa ya bayyana zaben gwamna na jihar da aka yi ranar Asabar a matsayin wanda bai kammala ba. Jami’in ya…