Truth and Objectivity
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta Karbi Korafe-Korafe da adadinsu ya kai guda 12,446 tare da yin Sulhu a Korafe-Korafe 1,908 a shalkwatar hukumar da kuma Ofisoshinta na kananan hukumomin…
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta umarci Bankin UBA “United Bank of Africa” da ya rike kudin Jihar Kano da ake zargin “DG Protocol” na gwamnan Kano wato…
A kalla mutane 11 ne suka rasu yayin da wasu 9 suka samu raunuka daban-daban sakamakon Hatsarin Mota a Kauyen Beguwa kan titin Sankara cikin karamar hukumar Ringim a Jihar…
Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar karamar hukumar Birnin Kano Alhaji Sarki Aliyu Daneji ya rasu sakamakon rashin lafiya. Mai magana da yawun gwamnan jihar, Sanusi Bature Dawakin Tofa…
Kungiyar ma’aikatan Jinya da Ungozoma da suka yi ritaya ta tallafawa Gajiyayyu da masu Larurar Kwakwalwa da marassa lafiya su Kusan 120 a wani yunkuri na ayyukan jin kai da…
Wani jirgin sama mai zaman kansa mallakin kamfanin Flybird ya yi saukar gaggawa a filin jirgin saman Malam Aminu Kano (MAKIA) da safiyar yau Lahadi. Wani Video da jaridar SOLACE…
Kwamitin masu ruwa na hukumar Hisbah ta Jihar Kano ya ce yunkurin kafa wata kungiya ko hukumar Hisbah Mai zaman kanta wani mataki ne na kafa kungiya da ka iya…
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na biyu karkashin jagorancin Hakimin karamar hukumar Tarauni Alhaji Bello Ado Bayero ya amince da nadin Alhaji Abdullah…
Kungiyar tallafawa Marayu da masu karamin karfi CSADI ta gudanar da gangamin tallafawa mata masu Juna biyu da kananan yara yadda zasu yaki cutar Tamowa da tallafawa mata sama da…
Kungiyar yan jaridun yanar Gizo ta ƙasa reshen jihar kano, Online Media Chapel ta yabawa kamfanin Dala Food Nig limited da Kamfanin POP Cola, bisa irin girmamawa da karramawar da…