Truth and Objectivity
Kungiyar tarayyar kasashen Afirka (AU) ta ce dakatarwar da ta Yiwa Kasashe Uku da sukayi juyin a nahiyar Afirka tana nan Daram. Kungiyar ta kuma sake nanata kudurinta na cewa…
Dan majalisar tarayya Mai wakiltar Kananan Hukumomin Rano da Kibiya da kuma Bunkure a majalisar wakilai ta tarayyar Nigeria ya Mika Sakon ta’aziyyar sa ga iyalai da Yan uwa harma…
Shugaban hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a ta kasa a Najeriya Farfesa Mahmud Yakubu ya ce Masu yi wa ƙasa hidima ne kadai za su yi amfani da na’aurar tantance…
Daga: Jamila Suleiman Aliyu Hukumar hisbah ta jihar Kano ta bayyana masarautar Gaya a matsayin Jigo a cigaban Al’ummar Kano ta Kudu da ma jihar Kano ba ki daya. Babban…
Al’ummar unguwar magashi da ke yankin karamar hukumar Gwale sun bayyana farin cikin su bisa yadda gwamnatin jihar Kano ta ke aikin kwashe tilin shara mai matukar yawa da ta…
Sakamakon yadda Yan Nigeria suka shiga tasku na karancin Kudi da matsalar man Fetir, hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandire a Najeriya (JAMB) ta ƙara wa’adin rajistar jarrabawar…
Daga: Sabo Suleiman Jigirya Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce Sanya mata a harkar siyasa da kuma basu manyan Mukamai zai karawa musu gwarin gwiwar shiga…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rantsar da kwamitin miƙa mulki, wadda za ta gudanar da shirye-shiryen miƙa mulki zuwa wata sabuwar gwamnatin da za a zaɓa cikin wannan wata. Shugaban…
Kantin Wellcare ya Nemi Afuwar Gwamnatin jihar Kano bayan rufeshi da Gwamnatin ta yi samakon matakin da ya dauka na dena karbar tsohon kudi. A cikin wata sanarwa da jami’in…
Makarantar isilamiyya ta Dausayin Larabci da Darussan Musulunci ta roki Al’ummar musulmi da masu ruwa da tsaki har ma da Gwamnatoci ci da su tallafa mata domin samar mata matsuguni…