Truth and Objectivity
Kungiyar Tarayyar Afirka ta ce ta gamsu da shirin gwamnatin Nigeria na gudanar da sahihin zabe da zai zama karbabbe ga kowa. Wakilin kungiyar kuma tsohon shugaban ƙasar Kenya, Uhuru…
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci al’umma da su zauna lafiya a lokutan babban zabe na kasa da za’a gudanar a gobe Asabar. Mai Martaba Sarkin…
Daga: Ibrahim Sani Gama Kungiyar dake kula da gidaje da gine ginen kasuwar kantin kwari, ta gudanar da saukar karatun Alkur’ani mai-girma domin neman samun shugabanni nagari da samun saukin…
Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar tsaro ta ƙasa a babban birnin tarayyaar Najeriya Abuja a yau Laraba. BBC Hausa ta rawaito cewa an tattauna kan batutuwa da…
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Joan Laporta ya ce ba zai ajiye aikin shugabancin kungiyar ba, domin abin da Javier Tebas, shugaban hukumar shirya kwallon kafa ta kasar Sifaniya…
Kungiyar Matasan jam’iyar PDP a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Nigeria sun sauya sheka daga jam’iyar PDP Mai hamayya zuwa jam’iyar APC Mai mulkin Kano da Nigeria Baki…
Gwamnatin jihar kano ta musanta zargin da wata kafar yada labarai ta yi cewa wata Mai dauke da juna biyu Shema’u Sani ta rasu a asibitin Koyarwa na Nassarawa saboda…
Kungiyar tarayyar kasashen Afirka (AU) ta ce dakatarwar da ta Yiwa Kasashe Uku da sukayi juyin a nahiyar Afirka tana nan Daram. Kungiyar ta kuma sake nanata kudurinta na cewa…
Dan majalisar tarayya Mai wakiltar Kananan Hukumomin Rano da Kibiya da kuma Bunkure a majalisar wakilai ta tarayyar Nigeria ya Mika Sakon ta’aziyyar sa ga iyalai da Yan uwa harma…
Shugaban hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a ta kasa a Najeriya Farfesa Mahmud Yakubu ya ce Masu yi wa ƙasa hidima ne kadai za su yi amfani da na’aurar tantance…