Truth and Objectivity
Al’ummar garin Rano dake Jihar Kano sun yiwa babban Baturen Yan Sandan yankin (DPO) dukan kawo wuka wanda ya yi sanadin mutuwarsa sakamakon zargin Yan sanda da kama wani bakanike…
Hukumomin kula da shige da fice na kasar Saudi Arabia sun hana shahararren Malamin Addinin musulunci dan Nigeriya Sheik Ahmed Abubakar Mahmoud Gumi shiga Kasar duk kuwa da Bashi Biza…
A dai-dai lokacin da ya rage saura mako biyu, Musulmai su gudanar da Bukukuwan Babbar Sallah, farashin Dabbobi a kasuwanni a Jihar Kebbi nada sauki. Wakilin GLOBAL TRACKER a Jihar…
DAGA: IBRAHIM AMINU RIMIN KEBE, KANO Hukumar kare hakkin mai siye da amfanin kayayyaki ta jihar Kano ta kama kaya na sama da kudi na naira miliyan dari hudu (400,000,000.00)…
Rikici tsakanin matasa a kauyukan Faruruwa da Tarandai ya yi sanadin kashe wani saurayi a karamar hukumar Takai da ke Jihar Kano. Bayanai da Dan jarida Mai bibiyar harkokin tsaro…
Jaridar “A. G. D. Only TV” ta karrama shugaban karamar hukumar Ghari dake Jihar Kano Alhaji Hashim Garba Mai-sabulu a matsayin daya daga cikin jajirtattun shugabanni kananan hukumomin Kano da…
Daya daga cikin kwararru a nan Kano Alhaji Salisu Salisu Umar ya ce matakin da gwamnatin Jihar Kano da hukumar ta ce fina-finai da Dab’i suka dauka na soke ‘Kauyawa…
Matatar mai ta Dangote Ta sanar da sake rage kudin man Fetir a sannan Nigeriya ba ki daya. Cikin wata sanarwa da kamfanin ya wallafa a shafinsa na X a…
Kungiyar ma’ikatan Radio da Talbijin da Dakunan Wasannin kwaikwayo ta kasa reshen jihar Kano RATTAWU ta jaddada goyon bayan ta ga matakin da shugabanni kafafen yada labarai a Kano suka…
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da wasu manyan fina-finan Hausa a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood guda 22 daga sakasu a kafafen Internet ko gidajen Talabijin a kokarinta na tabbatar…