Truth and Objectivity
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya Haramtawa ‘Yan ƙasashen waje 12 Shiga kasarsa ta Amurka. Haka kuma mista Trump ya bada umarnin tsaurara dokar shiga kasar ta Amurka ga wasu…
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Kungiyar masu Dillancin filaye ta jihar Kano KPADA ta gudanar da taron wayar da kai ga ‘ya’yan ta domin kara tsaftace harkar da kuma samar…
Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da haramta hawan Sallah a fadin jihar Kano. SP Abdullahi Haruna Kiyawa, kakakin rundunar Yan Sandan Jihar Kano ne ya bayyana hakan cikin…
Kungiyar ma’aikatan Radio, Talbijin da Dakunan Wasannin ta kasa reshen jihar Kano RATTAWU ta bayyana kudawar ta da rasuwar mutane 22 da suka kasance wasu daga cikin “yan tawagar wasan…
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarni ga dukkan makarantun Firamare da na Sakandare a fadin jihar da su tafi hutun Babbar Sallah daga ranar Laraba, 4 ga Yuni, 2025…
DAGA: NURA GARBA JIBRIN, KANO Akalla mutane 20 ake tunanin sun mutu wanda suka Wakilci Jihar Kano a gasar wasanni ta kasa sakamakon hatsarin mota da su kayi a garin…
Kasar Spain Da Ireland za su kakabawa kasar Isra’ila takunkumi sakamakon kisan gillar da ta ke yiwa Falasdinawa a yakin Gaza. Ministan harkokin wajen Spain Manuel Albares Bueno ya ce…
Al’ummar garin Rano dake Jihar Kano sun yiwa babban Baturen Yan Sandan yankin (DPO) dukan kawo wuka wanda ya yi sanadin mutuwarsa sakamakon zargin Yan sanda da kama wani bakanike…
Hukumomin kula da shige da fice na kasar Saudi Arabia sun hana shahararren Malamin Addinin musulunci dan Nigeriya Sheik Ahmed Abubakar Mahmoud Gumi shiga Kasar duk kuwa da Bashi Biza…
A dai-dai lokacin da ya rage saura mako biyu, Musulmai su gudanar da Bukukuwan Babbar Sallah, farashin Dabbobi a kasuwanni a Jihar Kebbi nada sauki. Wakilin GLOBAL TRACKER a Jihar…