Shugaban Majalisar Malamai ta kasa Sheikh Ibrahim Khalil ya sanar da warware takaddamar shugabancin da ta shafi Limamin Masallacin Jami’ur Rahman da ke Kundila, Kano. Majalisar ta yanke hukuncin cewa…
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Sabon shugaban hukumar zakka da Hubusi ta jihar Kano Barrista Habibu Muhammad Dan Almajir ya bukaci alumma dasu baiwa hukumar hadin kan da ya dace…
Kasar Isra’ila da kungiyar sun cigaba da musayar firsunoni domin cigaban da mutunta yarjejeniyar Tsagaita Wutar kan yakin da aka kwashe sama da shekara guda anayi. A yau, Isra’ila ta…
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Jami’ar Bayero ta gudanar da bikin yaye dalibanta karo na 39 da adadinsu ya kai 4,402 da kuma karrama wasu fitattun mutane da suke bada…
Sanannen Dan siyasa a jihar Kano kuma shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta Jihar Kano Ambasada Ahmadu Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Dan Zago…
Muhammad Adamu Abubakar, na gidan rediyon tarayya Pyramid FM, Kano ya rubuta littafin fassarar sunayen hukumomin gwamnati da masu zaman kansu da yakamata yan Jaridu da sauran al’umma su yi…
Jamiar Bayero Kano zata gudanar da bikin yaye dalibai karo na 39 da kuma karrama wasu fitattun mutane bisa irin gagarumar gudunmawar da suke baiwa ilimi da kuma cigaban al’umma.…
DAGA: SHU’AIBU SANI BAGWAI, KANO Biyo bayan karancin ruwa da ake samu a gonakin Noman rani, Manoma a wuraren noma na Madatsar ruwa ta Watari da ke karamar hukumar Bagwai…
A wani mataki na tsaftace shirye-shiryen da ake yadawa a tsakanin al’umma, hukumar tace fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano ta dakatar da wani shiri Mai suna ‘Zarmalulu’ tare da…
Tsohon ministan tsaro na kasar Isra’ila Yoav Gallant ya ce sun yi amfani da Ababen Fashewa da nauyin su ya kai tan 80 don kai harin da ya kashe shugaban…