• Tue. Jun 17th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Dubban Mutane Sun Halarci Jana’izar Shaik Abdul’aziz Dutsen Tanshi

BySani Magaji Garko

Apr 4, 2025

DAGA: NASIRU WAZIRI, BAUCHI

Dubban Mutane ne suka Halarci Jana’izar Shaik Abdul’aziz Idris Dutsen Tanshi wanda Allah yayi wa rasuwa a daren jiya Alhamis.

An gudanar da Jana’izar ne a Masallacin idi na Game Village dake garin Bauchi.

Shaik Abdul’aziz Idris Dutsen Tanshi dai ya rasu yana da Shekaru 68.

KU KARANTA: Shaik Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi Ya Rasu

Ya rasu ya bar ‘ya’ya 38 da mata uku.

Manyan Yan siyasa irin su tsohon matemakin shugaban Nigeriya Atiku Abubakar da kungiyar Jama’atul Izalatul Bidi’a Wa’iqamatus Sunna JIBWIS da sauran manyan malamai tuni suka fara aikewa da sakon ta’aziyya tare da alhinin rasuwar sa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *