• Tue. Jun 17th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Month: April 2025

  • Home
  • DA DUMI-DUMI: Trump Zai Sake Karawa China Haraji Zuwa Kashi 125

DA DUMI-DUMI: Trump Zai Sake Karawa China Haraji Zuwa Kashi 125

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ce kasarsa zata sake kara harajin ga dukkan kayan da ake shiga da su daga kasar China da kaso 125. Karin na zuwa ne…

Gwamnan Kaduna Ya Kaddamar Da Shirin Sarrafa Kayan Amfanin Gona Irinsa Na Farko a Nigeriya

DAGA: ABDULLAHI ALHASSAN, KADUNA Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Uba Sani ya kaddamar da shirin sarrafa amfanin gona na musamman Irinsa na farko a Najeriya—Special Agro-Industrial Processing Zone (SAPZ). Ana sa…

Ruwan Sama Mai Karfi Ya Rushe Gidajen Da Ba’asan Adadinsu Ba a Uromi Kwanaki Bayan Kisan Yan Arewacin Nigeriya

Wani ruwan sama mai karfi kamar da bakin kwarya yayi sanadin rushewar gidajen da ba’asan adadinsu ba a karamar hukumar Uromi Esan ta Arewa a jihar Edo. Rushewar gidajen na…

Zargin Karya Dokar Hawan Sallah: Rundunar Yan Sandan Kano Ta Gayyaci Sarki Sanusi

Rundunar yan sandan ta kasa ta gayyaci sarkin Kano Muhammadu Sanusi II bisa zargin karya dokar da ta saka na hana gudanar da hawan a lokutan bukukuwan karamar Sallah. A…

Dubban Mutane Sun Halarci Jana’izar Shaik Abdul’aziz Dutsen Tanshi

DAGA: NASIRU WAZIRI, BAUCHI Dubban Mutane ne suka Halarci Jana’izar Shaik Abdul’aziz Idris Dutsen Tanshi wanda Allah yayi wa rasuwa a daren jiya Alhamis. An gudanar da Jana’izar ne a…

Shaik Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi Ya Rasu

Sanannen malamin addinin musulunci a Nigeriya Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi ya rasu. Shaik Ibrahim Disina, daya daga cikin manyan malamai a Nigeriya kuma darakta janar na gidan talabijin na…

Galadiman Kano Abbas Sanusi Ya Rasu

Allah ya yiwa Galadiman Kano Alhaji Abbas Sanusi Bayero rasuwa. Daya daga cikin Iyalansa ne ya shaidawa DW Hausa cewa nan gaba kadan za’a sanar da lokacin jana’izarsa. Alhaji Abbas…