Muna Roko A Daga Darajar Shafin Intanet na YUMSUK — Shugaban Dalibai
DAGA: MUSTAPHA MUHAMMAD KANKAROFI Shugaba daliban Jami’ar Yusuf Maitama Sule wato (YUMSUK) dake Kano a Arewa maso yammacin Nigeria Tafida Sabo Akilu yayi kira ga sashin kimiyya da fasaha na…
Matar Alh Aminu Dantata ta Rasu
Allah ya yiwa Hajiya Rabi rasuwa, wacce mata ce ga babban dan kasuwar nan, Alhaji Aminu Dantata. Hajiya Rabi ta rasu a daran yau Asabar a kasar Saudiyya, bayan ta…
Banji Dadin Yadda Zakarana Ya hada Ni Fada Da Makocina Ba — Me Zakaran Da Aka Yankewa Hukunci Kisa
Mutumin da ya mallaki zakaran da aka zartar wa hukuncin kisa a jihar Kano dake Arewacin Nigeria, ya ce bai ji daɗin yadda marigayin ya haɗa shi faɗa da maƙwabcinsa…
Sarkin Gaya Ya Nada Mujahid Bello Dagacin Gumakka
DAGA: ABDULMAJID HABIB ISA TUKUNTAWA, KANO Mai martaba sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulkadir ya nada Mujahid Bello Idris a matsayin sabon dagacin garin Gumakka dake karamar hukumar Warawa. Nadin…
YUMSUK: SUG Ta Roki Karin Adadin Sabbin Daliban Da Ake Duba Lafiyar Su
Shugaban Kungiyar Daliban Jami’ar Yusuf Maimuna Sule (YUMSUK) dake Kano a Arewa maso yammacin Nigeria ya bukaci a kara adadin sabbin daliban da ake wa Gwajin lafiya. Tafida Akilu wanda…
Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Ranakun Hutun Ester
Gwamnatin Tarayyar ta bayyana ranakun Juma’a 7 ga watan Afrilu da kuma Litinin 10 ga wata a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan bikin Easter na wannan shakarar. Ministan cikin gida…
Kungiyar Likitici Musulmi Ta Duba Daurarru 1,000 Da Basu Magani Kyauta.
Daurarru sama da dubu daya ne dake zaune a gidajen gyaran hali na goron Dutse da Kurmawa a nan Kano suka amfana da ganin likitoci daban daban tare da ba…
VIDEO: Yadda Shugaban Kamfanin “Dan-kata Investment” Ya Rabawa Mutane Kusan 2,000 Kayan Abinci
DAGA: YAHAYA SADISU ALKASIM, KANO Daya daga cikin Yan kasuwa a Kano dake Arewacin Nigeria Alhaji Abubakar Sadiq Dan Gaske ya bukaci al’umma da su rika tallafawa mabukata da masu…
Buhari Ya Kaddamar Da Aikin Hakar Man Fetir a Nassarawa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ƙammadar da aikin haƙar rijiyar man fetir a ƙaramar hukumar Obi a jihar Nasarawa da ke arewa ta tsakiyar Nigeria. Ƙaddamar da aikin tona rijiyar…
Tsaftar Muhalli: Kotun Tafi Da Gidan Ka Ta Ci Tarar Mutane 34
Kotun tafi da gidan ka ta kwamitin Koli na tsaftar Muhalli na Jihar Kano ta Kama mutane 34 da lefin karya dokar tsaftar Muhalli da ake gudanarwa a duk asabar…