Bawa Kungiyoyin Sa Kai Dama Ne Zai Kawo Karshen Masu Kwacen Waya a Kano — Kwamadan Kungiyar Mafarauta
Kungiyar tsaro ta Mafarauta ta kasa ta ce bawa Kungiyoyin Sa Kai Dama a tabbatar da tsaron unguwanni da yankuna na kwaryar birnin Kano da Kewaye ne zai kawo karshen…
Mun Umarci Kananan Kamfanoni da Shugabannin Kasuwar Sharada Da Su Yashe Magudanar Ruwan Su — Aliyu Garo
Ma’aikatar Muhalli ta Jihar Kano ta umurci shugabannin kananan masana’antu da na kasuwar Sharada da ke karamar hukumar Birnin Kano da Kewaye da su yashe magudanan ruwa gaba daya domin…
‘Mariya Bunkure, Kwararriya Mai Kishin Ilimi a Kano’ — Dahiru Adda’u
Babban Sakataren Ma’aikatar Ilimi Mai zurfi na jihar Kano Dahiru Adda’u ya bayyana kwamishinar Ma’aikatar Mai barin-gado Dakta Mariya Mahmud Bunkure a matsayin Kwararriya a fannin samar da hanyoyin bunkasa…
LABARI-DA-HOTUNA: Yadda Aka Nada Ibrahim Yaro D/tofa Talban Alajawa a Bagwai
Sarkin Alajawa a karamar hukumar Bagwai Alhaji Abubakar M. Abubakar ya nada shugaban sashin yada labarai na Gidan Radiyon Tarayya Pyramid FM Ibrahim Yaro Dawakin Tofa a matsayin Talban Alajawa.…
An Nada Ibrahim Yaro D/tofa Talban Alajawa
Sarkin Alajawa a karamar hukumar Bagwai Alhaji Abubakar M. Abubakar ya nada shugaban sashin yada labarai na Gidan Radiyon Tarayya Pyramid FM Ibrahim Yaro Dawakin Tofa a matsayin Talban Alajawa.…
Rundunar Yan Sandan Kano ta Kama Matashin da ya Kashe Mahaifiyar sa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama matashin nan Ibrahim Musa mai shekaru 22 bisa zargin sa da kashe mahaifiyar sa a unguwar Rimin Kebe dake yankin karamar…
Rundunar Yan Sandan Kano Na Neman Wanda ya Kashe Mahaifiyarsa Ruwa a Jallo
Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta tabbatar da cewa tana Neman Yaron nan Ibrahim Musa Mai shekaru 22 Ruwa a Jallo bisa Zargin sa da Kashe Mahaifiyarsa. Kakakin rundunar Abdullahi…
Alummar Tunga Sun Kai Koken su KEDCO Kan Rashin Wuta
Alummar Unguwar Tunga dake karamar Hukumar Gwale a jihar Kano Sun Kai kokensu kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na Kano, Jigawa da Katsina KEDCO don nuna damuwarsu kan halin matsin…
Muna Roko A Daga Darajar Shafin Intanet na YUMSUK — Shugaban Dalibai
DAGA: MUSTAPHA MUHAMMAD KANKAROFI Shugaba daliban Jami’ar Yusuf Maitama Sule wato (YUMSUK) dake Kano a Arewa maso yammacin Nigeria Tafida Sabo Akilu yayi kira ga sashin kimiyya da fasaha na…
Matar Alh Aminu Dantata ta Rasu
Allah ya yiwa Hajiya Rabi rasuwa, wacce mata ce ga babban dan kasuwar nan, Alhaji Aminu Dantata. Hajiya Rabi ta rasu a daran yau Asabar a kasar Saudiyya, bayan ta…