Kungiyar Masu Dillancin Filaye a Kano Ta Gudanar Da Taron Tsaftace Ayyukanta
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Kungiyar masu Dillancin filaye ta jihar Kano KPADA ta gudanar da taron wayar da kai ga ‘ya’yan ta domin kara tsaftace harkar da kuma samar…
Rundunar Yan Sandan Kano Ta Haramta Hawan Babbar Sallah
Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da haramta hawan Sallah a fadin jihar Kano. SP Abdullahi Haruna Kiyawa, kakakin rundunar Yan Sandan Jihar Kano ne ya bayyana hakan cikin…
Kungiyar RATTAWU Ta Mika Ta’aziyyar Rasuwar Yan Wasan Kano 22
Kungiyar ma’aikatan Radio, Talbijin da Dakunan Wasannin ta kasa reshen jihar Kano RATTAWU ta bayyana kudawar ta da rasuwar mutane 22 da suka kasance wasu daga cikin “yan tawagar wasan…
Gwamnatin Kano Ta Ba Da Hutun Babbar Sallah
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarni ga dukkan makarantun Firamare da na Sakandare a fadin jihar da su tafi hutun Babbar Sallah daga ranar Laraba, 4 ga Yuni, 2025…
DA DUMI-DUMI: Mutane 20 Sun Rasu Da Suka Wakilci Kano a Gasar Wasanni Ta Kasa
DAGA: NURA GARBA JIBRIN, KANO Akalla mutane 20 ake tunanin sun mutu wanda suka Wakilci Jihar Kano a gasar wasanni ta kasa sakamakon hatsarin mota da su kayi a garin…
Mutanen Gari Sun Yi Sanadin Mutuwar DPO Bayan Zargin Yan Sanda da Kashe Wani Mutum a Kano
Al’ummar garin Rano dake Jihar Kano sun yiwa babban Baturen Yan Sandan yankin (DPO) dukan kawo wuka wanda ya yi sanadin mutuwarsa sakamakon zargin Yan sanda da kama wani bakanike…
Mako Biyu Kafin Babbar Sallah, Dabbobi Na Araha a Kebbi
A dai-dai lokacin da ya rage saura mako biyu, Musulmai su gudanar da Bukukuwan Babbar Sallah, farashin Dabbobi a kasuwanni a Jihar Kebbi nada sauki. Wakilin GLOBAL TRACKER a Jihar…
Hukumar Kare Hakkin Mai Siye Da Siyarwa Ta Kama Lalatattun Kaya Na Sama Da Miliyan 400 a Kano
DAGA: IBRAHIM AMINU RIMIN KEBE, KANO Hukumar kare hakkin mai siye da amfanin kayayyaki ta jihar Kano ta kama kaya na sama da kudi na naira miliyan dari hudu (400,000,000.00)…
An Kashe Wani Mutum Saboda Ya Je Zance Wajen Budurwarsa a Kano
Rikici tsakanin matasa a kauyukan Faruruwa da Tarandai ya yi sanadin kashe wani saurayi a karamar hukumar Takai da ke Jihar Kano. Bayanai da Dan jarida Mai bibiyar harkokin tsaro…
Ayyukan Cigaban Al’umma: An Karrama Shugaban Karamar Hukumar Ghari a Kano
Jaridar “A. G. D. Only TV” ta karrama shugaban karamar hukumar Ghari dake Jihar Kano Alhaji Hashim Garba Mai-sabulu a matsayin daya daga cikin jajirtattun shugabanni kananan hukumomin Kano da…