China Ta Dakatar Da Siyan Chips Daga Nvidia Saboda Yarjejeniyar Amurka
Kasar China ta bada da umarnin dakatar da siyan na’urar nadar bayanai wato “Chips wacce kamfanin “Nvidia” yake samarwa. China ta dauki matakin ne a cewar mahukata don fargabar tsaro…
Kanal Daudu Suleiman Ya Rasu.
Fitaccen tsohon jami’in Sojan Nigeriya Kanal Daudu Suleiman ya rasu. Umar Daudu Suleiman, Daya daga cikin ‘ya’yan Marigayin ne ya tabbatar da rasuwar mahaifi nasu. Kanal daudu Sulaiman tsohon Sojan…
Amurka Ta Laftawa Haraji Kan Kayayyaki Daga Kasashen Afirka Sama Da 12
Kasar Amurka ta Sanya sabon Haraji kaso 15 cikin 100 kan kayan da ake sarrafawa daga Nigeriya da kuma mabanbantan kaso kan kayayyakin wasu kasashen Afirka 12 wanda ake shigar…
Ayyukan Rage Talauci Yakamata Gwamnatoci Su Mayar Da Kai Ba Gine-gine Ba — SKY
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Fitaccen dan kasuwa a nan Kano Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai (SKY) ya bukaci gwamnatoci a matakai daban daban na kasar nan dasu maida hankali…
Gaskiyar Magana Game Da Jita-Jitar Rasuwar Mawaki Aminu Ala
An tabbatar da cewa Jita-Jitar da ake yadawa game da rasuwar shahararren mawakin nan Aminudden Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Aminu Ala ba gaskiya ba ce. Wasu Jita-Jita…
Gawar Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Isa Katsina
Shugaban kasa Ahmed Tinubu ya tarbi gawar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari bayan isowar sa daga birnin Londan. Tinubu ya tarbi gawar ne a filin jirgin na Umaru Musa Yar’aduwa…
DA DUMI DUMI: Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya Rasu
Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya rasu. Tsohon mai taimakawa Buhari a harkokin sada zumunta Bashir Ahmed ne ya wallafa Hakan a shafinsa na X inda ya ambato Iyalan Marigayin…
Rasuwar Aminu Dantata Babban Rashi Ne Ga Harkokin Kasuwanci a Nigeriya — Shugaban Kamfanonin GERAWA
Shugaban rukunin kamfanin Gerawa Alhaji Dakta Ibrahim Muhammad Gerawa ya bayyana rasuwar babban dan kasuwa kuma mai tallafawa Al’umma Alhaji Aminu Alhassan Dantata a matsayin babban rashin ga harkokin Kasuwanci…
𝐒hugaban Kamfanin Sky Ya Mika Ta’aziyyars Rasuwar Alhaji Aminu Dantata
Shugaban kamfanin Gine Gine na sky Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai khadimun Nabiyyi ya bayyana Alhini da jimamin sa kan rasuwar dattijon arziki kuma hamshakin ɗan kasuwa Alhaji Aminu Dantata,…
Mutane 5 Sun Rasu, 15 Sun Jikkata Sakamakon Fashewar Bom a Kano
Aƙalla mutane biyar (5) ne aka tabbatar da rasuwarsu daga cikin mutane 15 da suka jikkata sakamakon fashewar wani bam a Jihar Kano. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa fashewar…