Sarkin Kano Na 15, Aminu Ado Ya Soke Dukkan Bukukuwan Sallah, Ya Ba Da Dalilai
Mai martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya sanar da soke duk wasu shirye-shiryen gudanar da Bukukuwan Sallah karama a fadin jihar Kano. Aminu Ado Bayero ya…
Kannywood Da Nollywood Sun Bani Dukkan Goyon Baya — Daraktan Shirin Mai Martaba
A wani mataki na bayyana gaskiyar lamari, babban daraktan shirin Mai martaba Prince Daniel wanda aka fi sani da ABOKI ya musanta cewa masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ta…
Kungiyar Salanta A Yau ta Raba Kayan Sallah Ga Marayu Sama Da 200
DAGA: ASHIRU GIDAN TUDU, KANO A wani yunkuri na taimako da jin-kai ga marayu da masu karamin karfi, kungiyar Salanta A Yau dake yankin karamar hukumar Birnin Kano da kewaye,…
Gwamnatin Tarayya Ta Umarci A Binciki Fasa Gidan Yarin Koton Karfe
Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin a Binciki musamman da ya janyo fasa gidan Ajiya da gyaran Hali na Koton Karfe dake Jihar Neja. Ministan cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo ya yi…
Gwamnan Kano Da Jigawa Sun Halarci Jana’izar Mahaifiyar Dikko Radda
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf da Umar Namadi na Jigawa na cikin mayan mutanen da suka Halarci Jana’izar Hajiya Safara’u Umaru Baribari, mahaifiyar gwamnan Jihar Katsina Dikko Umar…
Gobara Ta Kone Kasuwar Yan Gwan-gwan a Kano
Wata gagarumar Gobara da ta tashi a kasuwar Yan Gwan-gwan dake yankin unguwar zangon-Dakata cikin yankin karamar hukumar Nassarawa a Kano ta yi sanadin Kone kusan dukkan Kasuwar. Gobarar wacce…
Rikicin Masarautar Kano: Kotun Daukaka Kara Ta Dakatar Da Dawo Da Sanusi, Tana Jiran Hukuncin Kotun Koli
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncin da ta yanke ranar 10 ga watan Janairu wanda ya tabbatar da matakin da gwamnatin jihar Kano ta…
Ku Fadada Ayyukan Bada Zakka Zuwa Kananan Hukumomin Kano 44 — Sarkin Rano
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Mai martaba Sarkin Rano a jihar Kano Dakta Muhammad Umar ya bukaci mahukuntan hukumar Zakka da Hubusi ta Jihar Kano da su Fadada ayyukan su…
An Ga Watan Ramadan A Nigeriya
Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya sanar da ganin jinjirin watan Ramadan. Cikin wata sanarwa da Sarkin Musulmin, Sa’ad Abubakar lll ya karanta a fadarsa, ya…
Zamu Kashe Naira Miliyan 105 Don Bunkasa Ilimi a Karamar Hukumar Dala — Surajo Imam
DAGA: SANI IDRIS MAI-WAYA, KANO Karamar hukumar Dala ta ce zata kashe sama da naira miliyan 105 don inganta harkokin Ilimi a fadin yankin. Shugaban karamar hukumar ta Dala Alhaji…