Rundunar Sojin Nigeriya ta Haramta Amfani Da Jiragen Daukar Hoto a Arewa Maso Gabas
Rundunar hadin gwiwa ta “Operation Hadin Kai” ta rundunar sojin Nigeriya da ke yankin Arewa maso Gabashin kasar nan ta sanya dokar hana amfani da jiragen sama marasa matuka, wadanda…
Za Mu Yi Kokari Iya Karfin Mu Don Inganta Harshen Hausa Da Makarantun Mu– Abubakar Sabo
Sabon shugaban riko na kungiyar daliban Hausa a kwalejin ilmi ta Aminu Kano AKCOE hadin gwiwa da jami’ar tarayya da ke Dustin-ma a jihar Katsina FUDMA ya ce zasu bada…
Makarantar Madinatul Ahbabu Daiba Ta Yi Sauye-Sauye a Shugabancinta a Kano
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO A kokarinta na ganin ta kara bunkasa ayyukanta Makarantar madinatul Ahbabu Daiba dake unguwar Rijiyar lemo cikin karamar hukumar Dala a jihar Kano ta gudanar…
Rashin Biyan Albashin Jami’an Tsaro Na Takarawa a Rashin Tsaron Najeriya — Dahir Abdulrahim
DAGA: IBRAHIM AMINU MAKAMA Dahir Abdulrahim, wani masani kan sha’anin wanzar da zaman lafiya kuma shugaban Gidauniyar Darul Al-khair Foundation, ya bayyana cewa rashin isasshen kulawa ga kananun jami’an tsaro…
Jami’an Tsaro Sun Rufe Fadar Sarki Sanusi, Takaita Zirga-zirga
Jami’an ‘yan sanda dauke da manyan makamai sun rufe fadar mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, tare da Takaita Zirga-zirga a Fadar. Jami’an tsaron sun mamaye fadar ne tun…
Zamu Fito Da Sabbin Manufofin Kara Daga Darajar Karatun Alkur’ani — Shugaban Jami’ar KHAIRUN
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu KHAIRUN ta sha alwashin kara daukaka daraja da matsayi na ilimin alkurani mai girma ta hanyar koyarwa da bincike da kuma…
NAFDAC Ta Yi Gargaɗi Kan Jabun Maganin Malaria
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta yi gargaɗin cewa akwai jabun maganin malaria (Artemether + Lumefantrine 20/120) da yake yawo a kasuwa. NAFDAC ta bayyana…
Zamu Kayar Da Duk Dan Majalisar Da Ya Goyi Bayan Sauya Fasalin Harajin Tinubu — Falakin Shinkafi
Al’ummar arewacin Nigeriya na cigaba da Allah wadai da tsarin sauya fasalin harajin da shugaban Nigeriya Bola Ahmed Tinubu ya ke kokarin yi lamarin da ya sa ya rubutawa majalisar…
Gaskiya Ita ce Babbar Siffar Mumini — Barista Dan-almajiri
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Babbar siffar mumini ita ce ‘Gaskiya,’ don haka duk musulmi na kwarai yakamata ya guji furta karya a cikin kalamansa domin samun tsira a gobe…
Ku Tsara Iyali Dai-dai Yadda Zaku Iya Daukar Nauyinsu — Barista Dan-almajiri
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Daya daga cikin fitattun malaman Addinin Musulunci a jihar Kano dake Arewacin Nigeriya Barrista Habibu Dan-almajiri ya ja hankalin ma’aurata musamman Iyaye Maza da su…