Jami’ar Bayero Ta Yaye Dalibai Sama Da 4,400, Ta Karrama Fitattun Mutane
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Jami’ar Bayero ta gudanar da bikin yaye dalibanta karo na 39 da adadinsu ya kai 4,402 da kuma karrama wasu fitattun mutane da suke bada…
Dan Jarida Ya Rubuta Littafin Fassarar Sunayen Hukumomin Gwamnati Da Masu Zaman Kansu
Muhammad Adamu Abubakar, na gidan rediyon tarayya Pyramid FM, Kano ya rubuta littafin fassarar sunayen hukumomin gwamnati da masu zaman kansu da yakamata yan Jaridu da sauran al’umma su yi…
Jami’ar Bayero Na Shirye-shiryen Yaye Dalibai Karo 39, Karrama Fitattun Mutane
Jamiar Bayero Kano zata gudanar da bikin yaye dalibai karo na 39 da kuma karrama wasu fitattun mutane bisa irin gagarumar gudunmawar da suke baiwa ilimi da kuma cigaban al’umma.…
Manoma Na Fargabar Cigaba Da Asara Sakamakon Karancin Ruwa a Kano
DAGA: SHU’AIBU SANI BAGWAI, KANO Biyo bayan karancin ruwa da ake samu a gonakin Noman rani, Manoma a wuraren noma na Madatsar ruwa ta Watari da ke karamar hukumar Bagwai…
Sanata Kawu Sumaila da Kwamishinan Yan Sandan Kano Sun Ziyarci Gurin Rikici Tsakanin Al’umma da Yan Sanda a Wudil
Kwamishinan Yan Sandan jihar Kano Salman Dogo da Sanatan Kano ta Kudu Suleiman Abdulrahman Kawu Sumaila sun ziyarci gurin da akayi rikici tsakanin al’umma da jami’in yan sanda a Kauyen…
KANO: Mutane Uku Sun Mutu, An Kone Motar Yan sanda a Rigima Tsakanin Jami’an Tsaro Da Direban Babbar Mota a Wudil
Akalla mutane Uku ne ciki harda Dan sanda guda daya ake zargin sun rasa rayuwakansu biyo bayan wani rikici da ya barke tsakanin jam’an yan sanda da al’umma a yankin…
KANO: Gidauniyar Zainab Suleiman Ta Fara Gina Cibiyar Koyar Da Sana’o’i Kyauta Ga Marassa Karfi a Danbatta
Gidauniyar Hajiya Zainab Ahmed Suleiman ta fara aikin gina cibiyar koyar karatu da sana’o’i Kyauta ga marayu da masu karamin karfi a Kauyen Ruwantsa dake mazabar Kore cikin yankin karamar…
Gwamnatin Kano Ta Sauya Ranar Da Za’a Gudanar Da Tsaftar Muhallin Watan Janairu
Gwamnatin jihar Kano ta ce an Sauya lokacin Tsaftar Muhallin da ake Gudanarwa a duk juma’a da Asabar din karshen wata ta Watan Janairun 2025 zuwa mako mai zuwa. Daraktan…
Rundunar Sojin Nigeriya ta Haramta Amfani Da Jiragen Daukar Hoto a Arewa Maso Gabas
Rundunar hadin gwiwa ta “Operation Hadin Kai” ta rundunar sojin Nigeriya da ke yankin Arewa maso Gabashin kasar nan ta sanya dokar hana amfani da jiragen sama marasa matuka, wadanda…
Za Mu Yi Kokari Iya Karfin Mu Don Inganta Harshen Hausa Da Makarantun Mu– Abubakar Sabo
Sabon shugaban riko na kungiyar daliban Hausa a kwalejin ilmi ta Aminu Kano AKCOE hadin gwiwa da jami’ar tarayya da ke Dustin-ma a jihar Katsina FUDMA ya ce zasu bada…