• Sun. Jul 20th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Ministan Man Fetir Ya Yabawa NNPC Kan Aikin Samar Da Wutar Lantarki a Maiduguri.

Karamin ministan man fetir da Iskar Gas Rt. Hon. Ekperikpe Ekpo ya yabawa kamfanin Kula da albarakun man fetir na kasa NNPC bisa nasarar aiwatar da manufofin shugaban kasa ta…

Darikar Tijjaniyya Ta Yabawa Gwamnan Kano Bisa Nadin Barista Dan-almajiri Shugaban Hukumar Zaka

DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Majalisar Shura ta darikar Tijjaniyya ta kasa a madadin daukacin mabiya darikar Tijjaniyya sun yabawa gwamna jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf bisa nadin da…

Zan Haramta Wa Duk Yaran Da Aka Haifa A Amurka Izinin Zama Yan Kasa — Donald Trump

Zababban shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ce idan aka Rantsar da shi shugabancin kasar zai hana dukkan yaran da aka haifa a kasar Izinin zama yan Kasa. Trump ya…

Rashin Biyan Albashin Jami’an Tsaro Na Takarawa a Rashin Tsaron Najeriya — Dahir Abdulrahim

DAGA: IBRAHIM AMINU MAKAMA Dahir Abdulrahim, wani masani kan sha’anin wanzar da zaman lafiya kuma shugaban Gidauniyar Darul Al-khair Foundation, ya bayyana cewa rashin isasshen kulawa ga kananun jami’an tsaro…

Zaben Ghana: Dan takarar Jam’iya Mai Mulki Ya Amince Da Shan Kayi, Manyan Ministoci 4 Sun Rasa Kujerunsu Na Majalisa

A dai-dai lokacin da ake cigaba da kirga kuri’un da aka kada a zaben shugaban kasar, Dan takarar Jam’iyar NPP mai mulkin kasar Ghana Mahamudu Bawumia ya amince da shan…

Jami’an Tsaro Sun Rufe Fadar Sarki Sanusi, Takaita Zirga-zirga

Jami’an ‘yan sanda dauke da manyan makamai sun rufe fadar mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, tare da Takaita Zirga-zirga a Fadar. Jami’an tsaron sun mamaye fadar ne tun…

Zamu Fito Da Sabbin Manufofin Kara Daga Darajar Karatun Alkur’ani — Shugaban Jami’ar KHAIRUN

DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu KHAIRUN ta sha alwashin kara daukaka daraja da matsayi na ilimin alkurani mai girma ta hanyar koyarwa da bincike da kuma…

Jami’ar KHAIRUN Ta Karrama Yar Gombe Da Ta Yi Nasara a Musabaqar Alkur’ani ta Duniya

DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Jami’ar Khalifa isyaku Rabiu khairun dake jihar Kano a Arewa maso yammacin Nigeriya ta karrama Dalibar da ta samu Nasarar lashe gasar musabakar alkurani ta…

NAFDAC Ta Yi Gargaɗi Kan Jabun Maganin Malaria

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta yi gargaɗin cewa akwai jabun maganin malaria (Artemether + Lumefantrine 20/120) da yake yawo a kasuwa. NAFDAC ta bayyana…

Zamu Kayar Da Duk Dan Majalisar Da Ya Goyi Bayan Sauya Fasalin Harajin Tinubu — Falakin Shinkafi

Al’ummar arewacin Nigeriya na cigaba da Allah wadai da tsarin sauya fasalin harajin da shugaban Nigeriya Bola Ahmed Tinubu ya ke kokarin yi lamarin da ya sa ya rubutawa majalisar…