• Wed. Jun 3rd, 2026

Global Tracker

Truth and Objectivity

Zargin Karya Dokar Hawan Sallah: Rundunar Yan Sandan Kano Ta Gayyaci Sarki Sanusi

Rundunar yan sandan ta kasa ta gayyaci sarkin Kano Muhammadu Sanusi II bisa zargin karya dokar da ta saka na hana gudanar da hawan a lokutan bukukuwan karamar Sallah. A…

Dubban Mutane Sun Halarci Jana’izar Shaik Abdul’aziz Dutsen Tanshi

DAGA: NASIRU WAZIRI, BAUCHI Dubban Mutane ne suka Halarci Jana’izar Shaik Abdul’aziz Idris Dutsen Tanshi wanda Allah yayi wa rasuwa a daren jiya Alhamis. An gudanar da Jana’izar ne a…

Shaik Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi Ya Rasu

Sanannen malamin addinin musulunci a Nigeriya Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi ya rasu. Shaik Ibrahim Disina, daya daga cikin manyan malamai a Nigeriya kuma darakta janar na gidan talabijin na…

Galadiman Kano Abbas Sanusi Ya Rasu

Allah ya yiwa Galadiman Kano Alhaji Abbas Sanusi Bayero rasuwa. Daya daga cikin Iyalansa ne ya shaidawa DW Hausa cewa nan gaba kadan za’a sanar da lokacin jana’izarsa. Alhaji Abbas…

Murtala Sule Garo Ya Taya Musulmai Murnar Sallah

Shahararren ɗan siyasa kuma tsohon ɗan takara mataimakin gwamnan jahar Kano a jam’iyyar APC Alhaji Murtala ya sule Garo ya taya daukacin al’ummar Musulmi murna bikin sallah karama. Hakazalika, Alhaji…

Kungiyar RATTAWU Ta Bunkaci Tallafin Gwamnatin Kano Don Samun Ofis Na Din-Din-Din

Kungiyar ma’aikatan Radiyo da Talabijin da Dakunan Wasannin kwaikwayo (RATTAWU) ta kasa ta bukaci gwamnatin Jihar Kano da ta tallafa domin samar mata ofis na Din-Din-Din don cigaban ‘ya’yan ta.…

Rundunar Ƴan Sandan Kano Ta Haramta Hawan Sallah

Rundunar ƴan sanda ta kasa reshen jihar Kano ta haramta gudanar da bukukuwan Sallah a fadin jihar. Kwamishinan ƴan sandan Jihar Kano Ibrahim Adamu Bakori ne ya sanar da haka…

Ku Fara Duban Watan Sallah — Sarkin Musulmi

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya umarci al’ummar musulmi a fadin Nigeriya da su fara duban watan Shawwal (Watan karamar Sallah) a gobe Asabar 29 ga…

Sarkin Kano Na 15, Aminu Ado Ya Soke Dukkan Bukukuwan Sallah, Ya Ba Da Dalilai

Mai martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya sanar da soke duk wasu shirye-shiryen gudanar da Bukukuwan Sallah karama a fadin jihar Kano. Aminu Ado Bayero ya…

Kannywood Da Nollywood Sun Bani Dukkan Goyon Baya — Daraktan Shirin Mai Martaba

A wani mataki na bayyana gaskiyar lamari, babban daraktan shirin Mai martaba Prince Daniel wanda aka fi sani da ABOKI ya musanta cewa masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ta…