Truth and Objectivity
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara a ranar Lahadi a yau Lahadi ya rantsar da sabbin shugabannin kananan hukumomi 23 da aka zaba. Rantsuwar wacce aka gudanar a zauren majalisar zartarwa…
Gwamnatin jihar Kano ta ce dole ne kowacce ma’aikata ko hukuma ta tabbatar da tsaftar muhallin ta musamman bandakuna domin Inganta lafiyar alumma. Kwamishinan Muhalli na jihar Kano Alhaji Nasiru…
Jam’iyar PRP ta ce ta fara aikin Sabunta rejista da kuma yin sabbi ‘yan Jam’iyar a ranar Talata 17 ga Satumbar 2024. Sakataren Jam’iyar Alhaji Musa Maigari ne ya bayyana…
Adadin wadanda suka mutu sakamakon barkewar cutar amai da gudawa a Sudan ya kai 348 a cewar ma’aikatar lafiyar kasar. Barkewar cutar ta shafi jihohi tara, inda sama da mutane…
DAGA: SANI IDRIS MAI-WAYA RIJIYAR LEMO, KANO Al’ummar unguwar Dan-dishe dake yankin Karamar hukumar Ungogo sun roki gwamnatin jihar Kano ta kawo musu dauki Sakamakon barazana da hanyar yankin ta…
Majalisar Dinkin Duniya da Amurka da Kungiyar Kasashen Turai EU da Kungiyar Bunkasa Tattalin Arzikin Kasashen Afrika ta Yamma, ECOWAS sun yi Allah-wadai da abin da ke faruwa a Jamhuriyar…
Wata mata mai suna Nana yar kimanin shekaru 17 ta sa reza ta yanke mazakutar mijinta a daren farko da ya tare bayan ya aure ta a kauyen ‘Yar Kasuwa…
Shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano Ambassada Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya ce nan da mako guda al’ummar jihar nan zasu shaida yadda hukumar sa zata…
Wani lauya Mai zaman a jihar Kano dake rajin kare hakkin Dan Adam Barista Badamasi Suleiman Gandu, rubuta takardar korafi ga Kwamishinan Yan Sandan jihar Kano inda ya bukaci Rundunar…
Ęungiyoyin farar hula a jihar Edo sun hau kan titunan Benin, babban birnin jihar, domin nuna adawa da karin farashin man fetur da aka yi a baya-bayan nan. Masu zanga-zangar…