Truth and Objectivity
DAGA: IBRAHIM AMINU MAKAMA Dahir Abdulrahim, wani masani kan sha’anin wanzar da zaman lafiya kuma shugaban Gidauniyar Darul Al-khair Foundation, ya bayyana cewa rashin isasshen kulawa ga kananun jami’an tsaro…
A dai-dai lokacin da ake cigaba da kirga kuri’un da aka kada a zaben shugaban kasar, Dan takarar Jam’iyar NPP mai mulkin kasar Ghana Mahamudu Bawumia ya amince da shan…
Jami’an ‘yan sanda dauke da manyan makamai sun rufe fadar mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, tare da Takaita Zirga-zirga a Fadar. Jami’an tsaron sun mamaye fadar ne tun…
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu KHAIRUN ta sha alwashin kara daukaka daraja da matsayi na ilimin alkurani mai girma ta hanyar koyarwa da bincike da kuma…
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Jami’ar Khalifa isyaku Rabiu khairun dake jihar Kano a Arewa maso yammacin Nigeriya ta karrama Dalibar da ta samu Nasarar lashe gasar musabakar alkurani ta…
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta yi gargaɗin cewa akwai jabun maganin malaria (Artemether + Lumefantrine 20/120) da yake yawo a kasuwa. NAFDAC ta bayyana…
Al’ummar arewacin Nigeriya na cigaba da Allah wadai da tsarin sauya fasalin harajin da shugaban Nigeriya Bola Ahmed Tinubu ya ke kokarin yi lamarin da ya sa ya rubutawa majalisar…
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Babbar siffar mumini ita ce ‘Gaskiya,’ don haka duk musulmi na kwarai yakamata ya guji furta karya a cikin kalamansa domin samun tsira a gobe…
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Daya daga cikin fitattun malaman Addinin Musulunci a jihar Kano dake Arewacin Nigeriya Barrista Habibu Dan-almajiri ya ja hankalin ma’aurata musamman Iyaye Maza da su…
Mutane 7 ne rahotanni suka ce sun mutu yayin da wasu da ba’a san adadinsu ba suka jikkata sakamakon zanga-zangar da ta balle a lardin Nampula dake arewacin kasar bayan…