Truth and Objectivity
Jam’iyar NNPP ta yi nasarar karbar yan siyasa sama da dubu dari biyu (200,000) wanda suka sauya sheka daga Jam’iyar APC mai mulkin Nigeria da suka fito daga kananan hukumomi…
Sabon Kansila Mai Gafaka na karamar hukumar Dawakin Kudu wato “Supervisory Councilor” Alhaji Kabiru Jagora ya sha alwashin yin aiki tukuru don cigaban karamar hukumar Dawakin Kudu da al’ummar ta…
Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta ce ta daddale naira 71,000 a matsayin albashi mafi ƙanƙanta da za ta biya ma’aikatanta. Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana…
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana rashin jin daɗinsa kan rashin wutar lantar a mafi yawan jihohin Arewa. Kamar yadda ya rubuta a shafinsa na X,…
Gwamnatin jihar Kano tare da hadin gwiwar hukumomin tsaro sun sanar da Sanya dokar takaita zirga-zirgar jama’a da ababen hawa a fadin jihar daga karfe 12:00 na daren Juma’a zuwa…
An bayyana amana da nutsuwa a matsayin wasu daga cikin manyan abubuwan da suke tabbatar da ingancin taron Maulidi a fadin Duniya. Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano Malam Ibrahim…
Kamfanin Man Fetur na Nigeriya (NNPCL) ya kara farashin man fetir zuwa Naira 1,030 kan kowace lita. An lura da karin a gidajen man NNPCL da ke Abuja a safiyar…
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara a ranar Lahadi a yau Lahadi ya rantsar da sabbin shugabannin kananan hukumomi 23 da aka zaba. Rantsuwar wacce aka gudanar a zauren majalisar zartarwa…
Gwamnatin jihar Kano ta ce dole ne kowacce ma’aikata ko hukuma ta tabbatar da tsaftar muhallin ta musamman bandakuna domin Inganta lafiyar alumma. Kwamishinan Muhalli na jihar Kano Alhaji Nasiru…
Jam’iyar PRP ta ce ta fara aikin Sabunta rejista da kuma yin sabbi ‘yan Jam’iyar a ranar Talata 17 ga Satumbar 2024. Sakataren Jam’iyar Alhaji Musa Maigari ne ya bayyana…