• Fri. Jul 25th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Raila Odinga Ya Jagoranci Zanga-zangar Adawa da Gwamnatin Kenya

Maduguna yan adawa a kasar Kenya Raila Odinga ya jagoranci gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnati a yankin Imara Daima a Nairobi babban birnin ƙasar. Ayarin motocin Odinga sun bi…

An rantsar da Hamza Yousaf Musulmi na farko da ya zama shugaban Scotland

An rantsar da Humza Yousaf a matsayin shugaban yankin Scotland a wani ƙwarya-ƙwaryar buki a birnin Edinburgh. Humza, ya zama musulmi na farko da ya riƙe muƙamin. Majalisar dokokin Scotland…

Zulum Zai Gina Kauyuka 3 Don Tsugunar da ‘Yan Gudun Hijira 20,000

Gwamnamn jihar Bornon Babagana Umara Zulum ya bayyana shirin sake gina wasu ƙauyuka uku domin sake tsugunar da ‘yan gudun hijirar da mayaƙan Boko Haram suka raba da muhallansu. Fiye…

Cin Zaben Abba Gida-gida Nasarar Mutanen Kano Ce — Dr. Shafi’u Kura

Sakataren jam’iyar NNPP na Karamar hukumar Ungogo ya taya zababban gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabiru Yusuf Murnar Lashe zaben yana mai bayyana sakamakon zaben a matsayin nasara ga al’ummar…

Tsarin e-Naira Zai Taimaka a Bunkasa Kasuwanci a Nigeria — Aminu Ado

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jaddda goyon bayansa bisa tsarin e-naira da babban bakin Nigeria CBN ya bujiro dashi zai taimaka wajen bunkasa harkokin Kasuwanci da…

Buhari Ya Kaddamar Da Aikin Hakar Man Fetir a Nassarawa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ƙammadar da aikin haƙar rijiyar man fetir a ƙaramar hukumar Obi a jihar Nasarawa da ke arewa ta tsakiyar Nigeria. Ƙaddamar da aikin tona rijiyar…

Yan Kasuwa a Ungogo Sun Ta Ya Abba K. Yusuf Murnar Lashe Zabe

Kungiyar Dattawan yan kasuwar Singa na unguwar zango a karamar hukumar Ungogo a nan jihar Kano ta nuna mutukar farin cikinta bisa nasarar da Dan takarar jam’iyar NNPP Abba kabir…

Tsaftar Muhalli: Kotun Tafi Da Gidan Ka Ta Ci Tarar Mutane 34

Kotun tafi da gidan ka ta kwamitin Koli na tsaftar Muhalli na Jihar Kano ta Kama mutane 34 da lefin karya dokar tsaftar Muhalli da ake gudanarwa a duk asabar…

An Ga Watan Azumi a Nigeria — Sarkin Musulmi

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya sanar da ganin jaririn watan Ramadan na shekarar 2023 a wasu sassan Najeriya. A jawabin da ya yi na sanarwar…

Yan Sanda a Amurka Na Shirin Kama Donald Trump

Jami’an tsaron kasar Amurka na ci gaba da zama cikin shirin ko-ta-kwana a birnin New York, yayin da a gefe guda magoya bayan tsohon shugaban kasar ta Amurka Donald Trump…