• Tue. Jul 28th, 2026

Global Tracker

Truth and Objectivity

Duk Wanda Ba Zai Bamu Hadin Kan Cigaban Ilimi Ba, Za Mu Yi Waje Da Shi — Doguwa

Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano Umar Haruna Doguw ya bada tabbacin farfado da Ilimi a jihar ya na Mai cewa duk wani maaikaci da ba zai bada gudun mowa ba…

Najeriya ta Sake Kwashe ‘yan ƙasar Ta 126 Daga Sudan

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sake kwashe ‘yan ƙasar ta 126 daga kasar Sudan sakamakon rikicin da ake yi a ƙasar tsakanin sojoji da runduna ta musammai yaki da Kwantar da…

Karfin Teku ne Ya Tarwatsa Jirgin Nutsen Titan — John Mauger

Rundunar jami’an tsaron gabar ruwa ta kasar Amurka, ta ce an gano ragowar tarkacen karamin jirgin ruwan nan na Titan da ya yi nutse zuwa karkashin teku, wanda binciken kwararru…

Dattijo Dan Shekaru 60 Yayi Saukar Alqur’ani a Kano

DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Wani Dattijo Mai shekaru 60 da haihuwa Muhammad Musa ya kasance daga cikin daliban da sukayi saukar Alqur’ani Mai girma a Unguwar Mai aduwa cikin…

Da Dumi-Dumi: Mutane 36 Sun Mutu a Wani Rikici a Somalia

Akalla mutane 36 ne suka mutu a wasu tashe-tashen hankula a jihar Puntland da kuma yankin Lower Shabellebiyu da ke ƙasar Somalia. Likitoci sun ce aƙalla mutane 26 ne suka…

Mun Kwashe Kaso 90 Cikin 100 Na Sharar Da Aka Jibge A Birnin Kano — Dan-zago

DAGA: KAMAL UMAR KURNA, KANO Kwamitin karta kwana na kwashe sharar jihar Kano yace ya zuwa yanzu ya kwashe kimanin kaso casa’in (90) cikin (100) na sharar da aka jibge…

Dan Majalisa Ya Biya Kudin Jarabawar NECO ga Dalibai 100

DAGA: IBRAHIM AMINU RIMIN-KEBE, KANO Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomun Minjibir da Ungogo a majalisar wakilai ta kasa Alhaji Sani Adamu Wakili ya biya wa daliban kananan hukumomun…

Zanga-Zanga Ta Barke Sakamakon Cire Tallafin Man Fetir a Angola

‘Yan sanda a kasar Angola sun yi amfani da hayaƙi mai sa hawaye wajen tarwatsa gungun mutanen da suka fito suna zanga-zanga kan karin farashin man fetur a ƙasar. Dubban…

Nan Da Sa’o’i 48 Za Mu Kammala Kwashe Sharar Kano — Dan Zago

DAGA: KAMAL UMAR KURNA, Kano. Kwamitin da Gwamnatin jihar Kano ta kasa domin kwashe Tilin sharar da aka tara a gurare daban-daban a cikin kwaryar birnin Kano ya ce ya…

Zamu Yaki Dukkan Matsalolin Da Ke Damun Makarantun Addini a Yankin Mu — Sarkin Bichi

DAGA: ZAHARADEEN SALEH, KANO Mai martaba Sarkin Bichi a jihar Kano dake arewacin Nigeria Alhaji Nasiru Ado Bayero ya ce masarautar Bichi zata dauki dukkan matakan da suka da ce…