• Sun. Apr 12th, 2026

Global Tracker

Truth and Objectivity

Za’a Kara Kudi Idan Yakin Sudan Ya Kai Lokacin Hajji – NAHCON

Hukumar kula da aikin Hajji ta Nigeria (NAHCON) ta tabbatar da cewa yaƙin da ake yi a kasar Sudan zai shafi jigilar mahajjatan ƙasar na bana yana mai cewa yakin…

Zaizayar Kasa Tayi Sanadin Mutuwar Mutane 6 a Congo

Akalla mutane shida (6) ne suka mutu samakakon wata zaizayar kasa a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo. Rahotanni sun bayyana cewa wasu kuma mutane sama da dari (100) suka maƙale a…

Zamu Bijiro da Hanyoyin Bunkasa Safarar Dabbobi a Nigeria — Mustapha Ali

Kungiyar masu fataucin shanu da Dabbobi ta kasa ta bayyana cewa, ta bijiro da shirye-shirye domin inganta harkokin ya’yanta na gudanar da safarar shanu da Dabbobi zuwa kudancin kasar nan.…

LABARI-DA-HOTUNA: Yadda Aka Nada Ibrahim Yaro D/tofa Talban Alajawa a Bagwai

Sarkin Alajawa a karamar hukumar Bagwai Alhaji Abubakar M. Abubakar ya nada shugaban sashin yada labarai na Gidan Radiyon Tarayya Pyramid FM Ibrahim Yaro Dawakin Tofa a matsayin Talban Alajawa.…

An Nada Ibrahim Yaro D/tofa Talban Alajawa

Sarkin Alajawa a karamar hukumar Bagwai Alhaji Abubakar M. Abubakar ya nada shugaban sashin yada labarai na Gidan Radiyon Tarayya Pyramid FM Ibrahim Yaro Dawakin Tofa a matsayin Talban Alajawa.…

Mutane 176 Sun Mutu Sanadiyyar Ambaliyar Ruwa a Congo

Hukumomi a yankin gabashin Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo sun ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da zabtarewar ƙasa ya kai 176. Gwmannan Kudancin Kivu ya ce har yanzu…

Rundunar Yan Sandan Kano ta Kama Matashin da ya Kashe Mahaifiyar sa.

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama matashin nan Ibrahim Musa mai shekaru 22 bisa zargin sa da kashe mahaifiyar sa a unguwar Rimin Kebe dake yankin karamar…

Rundunar Yan Sandan Kano Na Neman Wanda ya Kashe Mahaifiyarsa Ruwa a Jallo

Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta tabbatar da cewa tana Neman Yaron nan Ibrahim Musa Mai shekaru 22 Ruwa a Jallo bisa Zargin sa da Kashe Mahaifiyarsa. Kakakin rundunar Abdullahi…

Majalisar Dinkin Duniya ta Amince da Sakacinta a Yakin Sudan

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya amince da gazawar majalisar wajen dakatar da yakin da ya barke a Sudan. A yanzu haka dai ana ci gaba da…

DA DUMI-DUMI: An Harbe Daya Daga Cikin Kwararrun Malaman Iran

An harbe wani babban malamin addinin Musulunci a kasar Iran kuma wakili a Majalisar Ƙwararru mai ƙarfin iko a wata jihar arewacin ƙasar. Wata kafar yaɗa labaran ƙasar ta ce…