• Wed. Dec 10th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Hukumar Zabe Ta Dage Cigaba da Karbar Sakamakon Zaben Shugaban Kasa

Hukumar Zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC ta dage fara Karbar Sakamakon Zaben Shugaban Kasar Nigeria da aka gudanar a Asabar din nan zuwa Gobe Litinin. Shugaban hukumar Farfesa…

Bawa NHFSS Damar Samar Da Tsaro a Lokacin Zabe Zai Kara Mana Karfin Gwiwa — Abdullahi Al-ameen

Hukumar tsaro ta Mafarauta ta kasa (NFSS)ta bayyana Jindadin ta kan yadda hukumar zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC ta amince a bawa kungiyar damar Bada gudun mowa domin…

Za Mu Tabbatar Da Kwashe Dukkan Sharar Kofar Wambai — Getso

Ma’aikatar Muhalli ta jihar Kano ta ce zata tabbatar da an Kwashe Dukkan Sharar da aka tara a Yankin Malafa da ke Unguwar Kofar Wambai cikin Karamar hukumar Birnin Kano…

AU Ta Gamsu Da Shirin Nigeria Na Gudanar Da Sahihin Zabe — Kenyyata

Kungiyar Tarayyar Afirka ta ce ta gamsu da shirin gwamnatin Nigeria na gudanar da sahihin zabe da zai zama karbabbe ga kowa. Wakilin kungiyar kuma tsohon shugaban ƙasar Kenya, Uhuru…

Muna Rokon Al’umma Su Guji Ta Da Hankali a Lokacin Zabe — Sarkin Kano

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci al’umma da su zauna lafiya a lokutan babban zabe na kasa da za’a gudanar a gobe Asabar. Mai Martaba Sarkin…

Mun Saukar Alkur’ani Sau 200 Don Samun Shugabanni Na Gari — Balarabe Tatari

Daga: Ibrahim Sani Gama Kungiyar dake kula da gidaje da gine ginen kasuwar kantin kwari, ta gudanar da saukar karatun Alkur’ani mai-girma domin neman samun shugabanni nagari da samun saukin…

ZABE: Buhari Ya Jagoranci Taron Majalisar Tsaro

Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar tsaro ta ƙasa a babban birnin tarayyaar Najeriya Abuja a yau Laraba. BBC Hausa ta rawaito cewa an tattauna kan batutuwa da…

LALIGA: Sa-in-sa ta Barke Tsakanin Tebas da Laporta

Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Joan Laporta ya ce ba zai ajiye aikin shugabancin kungiyar ba, domin abin da Javier Tebas, shugaban hukumar shirya kwallon kafa ta kasar Sifaniya…

YANZU YANZU: Hadakar Kungiyoyin Matasan PDP Sun Koma APC a Kano

Kungiyar Matasan jam’iyar PDP a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Nigeria sun sauya sheka daga jam’iyar PDP Mai hamayya zuwa jam’iyar APC Mai mulkin Kano da Nigeria Baki…

Rasuwar Shema’u Ba Ta da Alakara da kin Karbar Tsohon Kudi — Tsanyawa

Gwamnatin jihar kano ta musanta zargin da wata kafar yada labarai ta yi cewa wata Mai dauke da juna biyu Shema’u Sani ta rasu a asibitin Koyarwa na Nassarawa saboda…