Truth and Objectivity
Kasashen Duniya 25 yanzu haka na gudanar da taro Bogota, babban birnin kasar Colombia don tattauna yakin da kasar Isra’ila ta ke yi a Gaza. Ana zargin Isra’ila da aikata…
Shugaban kasa Ahmed Tinubu ya tarbi gawar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari bayan isowar sa daga birnin Londan. Tinubu ya tarbi gawar ne a filin jirgin na Umaru Musa Yar’aduwa…
Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya rasu. Tsohon mai taimakawa Buhari a harkokin sada zumunta Bashir Ahmed ne ya wallafa Hakan a shafinsa na X inda ya ambato Iyalan Marigayin…
Shugaban rukunin kamfanin Gerawa Alhaji Dakta Ibrahim Muhammad Gerawa ya bayyana rasuwar babban dan kasuwa kuma mai tallafawa Al’umma Alhaji Aminu Alhassan Dantata a matsayin babban rashin ga harkokin Kasuwanci…
Shugaban kamfanin Gine Gine na sky Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai khadimun Nabiyyi ya bayyana Alhini da jimamin sa kan rasuwar dattijon arziki kuma hamshakin ɗan kasuwa Alhaji Aminu Dantata,…
Aƙalla mutane biyar (5) ne aka tabbatar da rasuwarsu daga cikin mutane 15 da suka jikkata sakamakon fashewar wani bam a Jihar Kano. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa fashewar…
Masarautar Gaya da ke jihar Kano ta Tuge rawanin Alhaji Usman Alhaji daga mukamin Wazirin Gaya. Sanarwar da Masarautar ta fitar a ranar Laraba ta ce matakin ya fara…
Majalisar kula da huldar ‘yan Amurka da Musulmi a Duniya “Council on American– Islamic Relations (CAIR)” ta yi Allah wadai da kiran da shugaban Amurka Donald Trump ya yi na…
Vishwash Kumar Ramesh, shine mutum daya tilo da ya tsira daga hatsarin jirgin ‘Air India mai dauke da mutane 242 wanda da farko aka tsara zai sauka da misalin Karfe…
Wani lauya mai zaman kansa Barista Salisu Salisu Umar ya ce za su kai Sarki Muhammadu Sanusi II Kara Kotu bisa zarginsa da Daukar Nauyin Yan Daba da kuma razana…