Truth and Objectivity
Ni a waje na tsarin dimukuradiyya ba wai kawai ya na nufin abinda ya shafi yawan lambobin mabiya ba kawai. Za a iya cewa shi tsari ne da kuma ya…
Gwamnatin Jihar Kano Da Jami’in ta Auwal Sani Rogo (SSR) din Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Sun Baiwa kungiyar ‘yan jaridu Masu Aiki a Intanet (KOMC) Hakuri Kan Cin…
Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, ta umarci Musulmi a fadin ƙasar nan su fara azumin Watan Ramadan a ranar Laraba 18 ga watan Fabrairun 2026. Cikin wata sanarwa da…
Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan azumin watan Ramadan na bana, wanda hakan ke nufin za a fara azumin daga gobe Laraba 17 ga watan Fabrairu a ƙasar…
Bayan yunkurin kama shi banyi Nasara ba, tsohon jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai zai bayyana a gaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa EFCC a ranar Litinin. Lauyan El-Rufai…
Hukumar dakile Yaduwar Cututtuka ta Jihar Kano (KNCDC) ta gudanar da ayyukan tantance marasa lafiya, kula da lamurra, wayar da kan al’umma, da kuma tattara samfuran gwaje-gwaje a kauyen Gamji…
Kungiyar tallafawa Marayu da masu karamin karfi CSADI ta tallafawa wani Yaro Usaini Muhammad Tukur da Keken Hawa da kuma kayan makaranta a wani mataki na samar masa abin more…
Iyalan Mafarautan Kano da aka yiwa kisan gilla su 16 a Jihar Edo, sun bukaci gwamnatin Jihar Kano da takwararta ta Jihar Edo da su tabbatar da an yiwa ‘yan…
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Shugaban Hukumar Zakka da Hubsi ta Jihar Kano Sheikh Barista Habibu Muhammad Dan-almajir Fagge ya taya gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf murna cika…
FASSARA: NASIRU MOHAMMED WAZIRI, KANO nasirumuhammedwaziri@gmail.com A jajiberin rahoton da ke nuna yiwuwar harin sojin Amurka a kan Nijeriya a ranar Kirsimeti, ‘yan Nijeriya sun wayi gari da wani lamari…