YUMSUK: SUG Ta Roki Karin Adadin Sabbin Daliban Da Ake Duba Lafiyar Su
Shugaban Kungiyar Daliban Jami’ar Yusuf Maimuna Sule (YUMSUK) dake Kano a Arewa maso yammacin Nigeria ya bukaci a kara adadin sabbin daliban da ake wa Gwajin lafiya. Tafida Akilu wanda…
Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Ranakun Hutun Ester
Gwamnatin Tarayyar ta bayyana ranakun Juma’a 7 ga watan Afrilu da kuma Litinin 10 ga wata a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan bikin Easter na wannan shakarar. Ministan cikin gida…
Kungiyar Likitici Musulmi Ta Duba Daurarru 1,000 Da Basu Magani Kyauta.
Daurarru sama da dubu daya ne dake zaune a gidajen gyaran hali na goron Dutse da Kurmawa a nan Kano suka amfana da ganin likitoci daban daban tare da ba…
VIDEO: Yadda Shugaban Kamfanin “Dan-kata Investment” Ya Rabawa Mutane Kusan 2,000 Kayan Abinci
DAGA: YAHAYA SADISU ALKASIM, KANO Daya daga cikin Yan kasuwa a Kano dake Arewacin Nigeria Alhaji Abubakar Sadiq Dan Gaske ya bukaci al’umma da su rika tallafawa mabukata da masu…
Buhari Ya Kaddamar Da Aikin Hakar Man Fetir a Nassarawa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ƙammadar da aikin haƙar rijiyar man fetir a ƙaramar hukumar Obi a jihar Nasarawa da ke arewa ta tsakiyar Nigeria. Ƙaddamar da aikin tona rijiyar…
Tsaftar Muhalli: Kotun Tafi Da Gidan Ka Ta Ci Tarar Mutane 34
Kotun tafi da gidan ka ta kwamitin Koli na tsaftar Muhalli na Jihar Kano ta Kama mutane 34 da lefin karya dokar tsaftar Muhalli da ake gudanarwa a duk asabar…
Ku Guji Ta da Hargitsin Siyasa, Mai Unguwar Tukuntawa Ga Al’ummar Kano.
DAGA: ABDULMAJID HABIB ISA TUKUNTAWA, KANO Tashin hankali baya haifar da da mai ido, sai kawo koma baya ga al’umma da sanadiyar rasa rayukan al’umma wanda hakan bai da ce…
Kamfanonin Aikin Hajji, Umara Na Fuskantar Karancin Kudi — Faisal Sani
DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO Shugaban kamfanin alkorash travel Agency ya koka dangane da yadda masu sana’ar hada hadar fitar da miniyyata aikin hajji da umara suke fuskatar kalubale saboda…
LABARI CIKIN HOTUNA: Gobara Ta Cinye Babban Asibiti a Bebeji
Wata gobara da har yanzu ake cigaba da binciken asalin tashin ta, ta yi sanadiyar konewar dukkan babban Asibitin garin Tiga (Tiga General Hospital) da ke Karamar hukumar Bebeji ta…
Ku Kaucewa Shiga Bangar Siyasa Don Tsira Da Mutunci — Mustapha Abubakar
BY: IBRAHIM SANI GAMA, KANO Shugabancin kungiyar matasan yan kasuwar unguwar Gama Gidan kara ya shawarci matasan jihar Kano, musamman na yankin gama da su kaucewa shiga bangar siyasa a…