Ku Bada Zakka Don Inganta Dukiyarku, Tallafawa Mabuqata, Shaik Habibu Dan-almajiri Ya Roki Mawadawa, Gwamnatoci
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Sabon shugaban hukumar zakka da Hubusi ta jihar Kano sheikh Barista Habibu Muhammad Dan almajir ya bukaci mawadata da gwamnatoci da su bada Zakka don…
Sarkin Bade na Kaduna ya Ziyarci Sarkin Kano Don Yin Mubaya’a
DAGA: SANI IDRIS MAI-WAYA, KANO An bayyana kyakyawar Alaka tsakanin Masarautu a Matsayin Wata Hanya daka Iya Samar da Cigaba a Tsakanin Al’umma. Sarkin Bade, daga Jihar Kaduna, Daliel Lemson…
Jami’ar Bayero Ta Yaye Dalibai Sama Da 4,400, Ta Karrama Fitattun Mutane
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Jami’ar Bayero ta gudanar da bikin yaye dalibanta karo na 39 da adadinsu ya kai 4,402 da kuma karrama wasu fitattun mutane da suke bada…
Dan Jarida Ya Rubuta Littafin Fassarar Sunayen Hukumomin Gwamnati Da Masu Zaman Kansu
Muhammad Adamu Abubakar, na gidan rediyon tarayya Pyramid FM, Kano ya rubuta littafin fassarar sunayen hukumomin gwamnati da masu zaman kansu da yakamata yan Jaridu da sauran al’umma su yi…
Jami’ar Bayero Na Shirye-shiryen Yaye Dalibai Karo 39, Karrama Fitattun Mutane
Jamiar Bayero Kano zata gudanar da bikin yaye dalibai karo na 39 da kuma karrama wasu fitattun mutane bisa irin gagarumar gudunmawar da suke baiwa ilimi da kuma cigaban al’umma.…
Manoma Na Fargabar Cigaba Da Asara Sakamakon Karancin Ruwa a Kano
DAGA: SHU’AIBU SANI BAGWAI, KANO Biyo bayan karancin ruwa da ake samu a gonakin Noman rani, Manoma a wuraren noma na Madatsar ruwa ta Watari da ke karamar hukumar Bagwai…
Sanata Kawu Sumaila da Kwamishinan Yan Sandan Kano Sun Ziyarci Gurin Rikici Tsakanin Al’umma da Yan Sanda a Wudil
Kwamishinan Yan Sandan jihar Kano Salman Dogo da Sanatan Kano ta Kudu Suleiman Abdulrahman Kawu Sumaila sun ziyarci gurin da akayi rikici tsakanin al’umma da jami’in yan sanda a Kauyen…
KANO: Mutane Uku Sun Mutu, An Kone Motar Yan sanda a Rigima Tsakanin Jami’an Tsaro Da Direban Babbar Mota a Wudil
Akalla mutane Uku ne ciki harda Dan sanda guda daya ake zargin sun rasa rayuwakansu biyo bayan wani rikici da ya barke tsakanin jam’an yan sanda da al’umma a yankin…
KANO: Gidauniyar Zainab Suleiman Ta Fara Gina Cibiyar Koyar Da Sana’o’i Kyauta Ga Marassa Karfi a Danbatta
Gidauniyar Hajiya Zainab Ahmed Suleiman ta fara aikin gina cibiyar koyar karatu da sana’o’i Kyauta ga marayu da masu karamin karfi a Kauyen Ruwantsa dake mazabar Kore cikin yankin karamar…
Gwamnatin Kano Ta Sauya Ranar Da Za’a Gudanar Da Tsaftar Muhallin Watan Janairu
Gwamnatin jihar Kano ta ce an Sauya lokacin Tsaftar Muhallin da ake Gudanarwa a duk juma’a da Asabar din karshen wata ta Watan Janairun 2025 zuwa mako mai zuwa. Daraktan…