Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Shirin Labarina, Dadin Kowa, Da Wasu Guda 20
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da wasu manyan fina-finan Hausa a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood guda 22 daga sakasu a kafafen Internet ko gidajen Talabijin a kokarinta na tabbatar…
Gwamnatin Kano Ta Fara Biyan Kudin Diya Na Aikin Hanyar Kabuga Zuwa Katsina
Gwamnatin jihar Kano ta nanata kudirinta naci gaba da bunkasa rayuwar jama’arta ta hanyar biyansu diyar aikin hanya na gwamnatin tarayya, Wanda ya taso tun daga Kabuga zuwa Rimin Gado…
DA DUMI-DUMI: Hukumar EFCC Ta Tsare Gudaji Kazaure
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Nigeriya Zagon Kasa EFCC ta tsare tsohon Dan majalisar tarayya Mai wakiltar kananan hukumomin Roni, Gwiwa, Kazaure da Yankwashi Muhammad Gudaji Kazaure bayan…
Zakka, Hubusi, Wakafi Da Yadda Zamu Inganta Rayuwar Al’ummar Kano — Barista Dan Almajiri
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Hukumar Zakka da Hubusi ta jihar Kano ta gabatar da taron wayar da kan al’umma akan ayyukan da suka shafi hukumar da suka hadarda Zakka,…
Gobara Ta Kone Bangaren Shagon Yar Tiktok Rahama Sa’idu Da Aka Rushe A Kano
Gobara Ta Kone Bangaren Shagon Yar Tiktok din nan Rahama Sa’idu da aka rushe wanda a jiya Alhamis. Idan ba’a manta ba dai jiya Alhamis ne hukumar rayawa da tsara…
‘Za Mu Kashe Beraye A Kano Don Dakile Yaduwar Zazzabin Lassa’
A wani mataki na kare lafiyar al’umma don samun cigaba, gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta dauki matakin kashe Ɓeraye a karamar hukumar Garun Malam domin dakile yaduwar…
Gwamnatin Kano Ta Haramta Yin Bahaya A Filin Bakin-titi a Na’ibawa
A yunkurin ta na ganin an tabbatar da yaki da yaduwar cututtuka da kuma tabbatar da tsaftar muhalli, gwamnatin Jihar Kano ta umarci yan kasuwar mangoro dake na’ibawa yan lemo…
KANO: ‘Kwanakin Mu 33 Bamu Da Wutar Lantarki a Gwale’
Mazauna unguwar Lokon Makera a yankin karamar hukumar Gwale dake cikin kwaryar Birnin Kano sun koka kan yadda suke shafe sama da kwanaki 33 basa samun wutar Lantarki duk da…
Muna Allah-wadaran, Tir Da Hukuncin Kotun ECOWAS — Samarin Tijjaniyyar Nigeriya
A wani mataki na maida martani da kuma bayyana matsayin ta, kungiyar samarin Tijjaniyya ta Nigeriya ta yi Tir da Allah-wadai da hukuncin da kotun kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen…
Gwamnan Kaduna Ya Kaddamar Da Shirin Sarrafa Kayan Amfanin Gona Irinsa Na Farko a Nigeriya
DAGA: ABDULLAHI ALHASSAN, KADUNA Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Uba Sani ya kaddamar da shirin sarrafa amfanin gona na musamman Irinsa na farko a Najeriya—Special Agro-Industrial Processing Zone (SAPZ). Ana sa…