• Wed. Jul 23rd, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Rundunar Yan Sandan Kano ta Kama Matashin da ya Kashe Mahaifiyar sa.

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama matashin nan Ibrahim Musa mai shekaru 22 bisa zargin sa da kashe mahaifiyar sa a unguwar Rimin Kebe dake yankin karamar…

Rundunar Yan Sandan Kano Na Neman Wanda ya Kashe Mahaifiyarsa Ruwa a Jallo

Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta tabbatar da cewa tana Neman Yaron nan Ibrahim Musa Mai shekaru 22 Ruwa a Jallo bisa Zargin sa da Kashe Mahaifiyarsa. Kakakin rundunar Abdullahi…

Majalisar Dinkin Duniya ta Amince da Sakacinta a Yakin Sudan

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya amince da gazawar majalisar wajen dakatar da yakin da ya barke a Sudan. A yanzu haka dai ana ci gaba da…

DA DUMI-DUMI: An Harbe Daya Daga Cikin Kwararrun Malaman Iran

An harbe wani babban malamin addinin Musulunci a kasar Iran kuma wakili a Majalisar Ƙwararru mai ƙarfin iko a wata jihar arewacin ƙasar. Wata kafar yaɗa labaran ƙasar ta ce…

Alummar Tunga Sun Kai Koken su KEDCO Kan Rashin Wuta

Alummar Unguwar Tunga dake karamar Hukumar Gwale a jihar Kano Sun Kai kokensu kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na Kano, Jigawa da Katsina KEDCO don nuna damuwarsu kan halin matsin…

Muna Ta Ya Kwankwaso, Abba Gida-gida da Mutanen Kano Barka da Sallah — Shafi’u Bachirawa

Daya daga cikin jagororin jam’iyar NNPP kuma Mai Neman takarar shugabancin Karamar hukumar Ungogo Shafi’u Hussain Bachirawa ya taya jagoran jam’iyar NNPP na kasa Injiniya Dakta Rabi’u Musa kwankwaso da…

Allah Ya Yiwa Matar Uba Ringim Rasuwa

DAGA: ZULAIHA AHMAD UBA Allah ya Yiwa Matar Marigayi Alhaji Uba Ringim wato Hajiya Hadiza Uba Ringim (GWAGGO) rasuwa. Marigayiyar Mai shekaru 85 da rasu ne bayan fama da Diguwar…

KANO: Mun Shirya Tsaf Don Nishadartar da Masu Bude Ido — Shugaban Hukumar Kula da Gandun Daji

Shugaban Hukumar Kula da Gandun Daji ta jihar Kano Lawan Jinjiri Kurmawa ya ce sun kammala dukkan shirye-shiryen da suka kamata domin tarbar baki a bukukuwan Karamar Sallah da za’a…

Da Dumi-Dumi: An Ga Watan Sallah a Saudia

Hukumomin Saudiyya sun sanar da ganin watan Shawwal na sallah a yau Alhamis 20 ga watan Afrilun 2023. An ga watan ne a yankin Tumair na kasar Saudiyya kamar yadda…

Shugabannin Afrika na Shirin Sulhunta Rikicin Sudan

Shugabannin ƙasashen Afirka sun ce za su dauki hanyar zuwa kaar Sudan, domin shiga tsakani don kawo karshen faɗan da ake gwabzawa tsakanin bangarorin da ke yaki da juna, da…