Hukumar tsaro ta Mafarauta ta kasa (NFSS)ta bayyana Jindadin ta kan yadda hukumar zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC ta amince a bawa kungiyar damar Bada gudun mowa domin tabbatar da tsaro a lokacin da ma bayan zaben shugaban kasar nan.
Kwamandan hukumar shiyyar Arewa maso yammacin Kasar anan Abdullahi Al-ameen ya bayyana hakan a tattaunawarsa da Global Tracker.
Ya Kuma Roki shugaban kasa mahammadu Buhari da ya Sanya Hanu akan kudirin dokar kungiyar.
Abdullahi Al-ameen daga Nan yayi fatan al’umma zasu Guji aikata da abubuwan da basu da ce ba domin kungiyar zata tabbatar an hukunta Wanda aka kama
Wasu daga cikin ziyarar aiki da NFSS ta kaiwa masu ruwa da tsaki a bangaren tsaro a kasar nan.
Yayin ziyarar masarautar Gaya a jihar Kano.
Yayin ziyarar rundunar Yan sanda ta kasa.
I