• Tue. Jun 17th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

DA DUMI-DUMI: Shugaban Amurka Trump Da Na Rasha Suna Tattaunawa Yanzu Haka.

BySani Magaji Garko

Mar 18, 2025

Shugaban kasar Amurka Donald Trump da takwaransa na Rasha Vladimir Putin suna tattaunawa game da yakin Ukraine.

Babu dai tabbacin abun da suka tattauna a kai har zuwa lokacin hada wannan rahoton.

GLOBAL TRACKER ta rawaito cewa tun a makon da ya gabata shugaban Amurka Donald Trump ya ce gaba kadan zai tattauna da Putin domin tsagaita wuta da kuma sanya hanu game da yarjejeniyar hakar ma’adanai da Amurka ke son yi a Ukraine.

Akwai Karin bayani…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *