• Wed. Jun 18th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Murtala Kadage na NNPP Ya Lashe Zaben Dan Majalisar Jiha na Garko

ByGlobal Tracker

Mar 19, 2023

Murtala Muhammad Kadage, Dan takarar majalisar jiha na jam’iyar NNPP ya lashe zaben Dan Majalisar dokokin jihar Kano Mai wakiltar Karamar hukumar Garko dake Kano, Nigeria.

Babban Baturen zaben yankin da yake aiyana sakamakon ya ce Kadage na jam’iyar NNPP ya Sami kuri’u 18,496 yayin da babban abokin hamayyar sa Abba Garko na jam’iyar APC ya sami 14,714.

KU KARANTA: Jam’iyyar NNPP ta Lashe kujerar Majalisar Jiha ta Karamar Hukumar Rano

Baturen zaben ya ce “bayan cika dukkan ka’idoji da kuma samun kuri’u mafi yawa, Murtala Muhammad Kadage na NNPP shine zababban Dan majalisar dokokin jihar Kano da zai wakilci Karamar hukumar Garko.”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *