DAGA: ZULAIHA AHMAD UBA
Allah ya Yiwa Matar Marigayi Alhaji Uba Ringim wato Hajiya Hadiza Uba Ringim (GWAGGO) rasuwa.
Marigayiyar Mai shekaru 85 da rasu ne bayan fama da Diguwar jinya.
Cikin YaYan ta akwai Alh. Baba da Alh. Kabiru da Dr sa’adatu uba Ringim sai yan uwanta Alh. Umar huti da Hajiya Rabia da Haj. Sumayyatu.
Zaayi jana’izarta a Gobe Lahadi 23 ga watan Afirilun 2023da misalin karfe 8:00am (safe) a gidan Alhaji Uba Ringim dake Kwalli Kan titin zuwa Sabuwar Kofa.